Latest
A wani sakon da shafin YouthSupportPDP ya wallafa a shafinsa na Tuwita, ya rawaito Atiku na ce wa: "sakamakon zaben da nake da shi daga na'urar hukumar INEC sahihi ne, kuma idan alkalan kotu suka yi kokarin danne min hakki, zan ja
Da alamu wasu manyan Jam’iyyun hamayya za su lamushe kujerun da APC ta samu bayan kotu ta nemi a karbe nasarar Lawan Yahaya Gumau, Musa Pali, Mansur Manu Soro Tata Umar, da Mohammed Gololo a Bauchi.
Wasu da ake zargin yan fashi da makami ne sun kashe yan achaba guda biyu a wani gidan mai ke Kaduna, a tsakar daren jiya Lahadi, 16 ga watan Yuni.
Jihohi 19 da Arewacin Najeriya ya kunsa da kuma babban birnin kasar nan na Tarayya Abuja, su na batar da makudan kudi na biliyoyin nairori a kan masarautu da yankin ya kunsa cikin kowace shekara kamar yadda bincike ya tabbatar.
Wasu matasa a garin Wukari, jihar Taraba sun far ma ofishin yan sanda a yankin sannan suka kubutar da wasu mutane uku da yan sanda suka kama kan laifin kera bindigogi.
Yan kwanaki bayan labarin hadiye kudi naira miliyan 6.7 da ake zargin wani goggon biri yayi a gidan Zoo na Kano, Gwamna Abdullahi Ganduje yayi umurnin bincike a lamarin.
An kasha mutane da dama sannan an kona gidaje a wani sabon rikici da ya barke a Jalingo, babbar birnin jihar Taraba. Yankunan da abun ya shafa harda Kasuwan Bera.
Akalla mutane 20 sun rasa rayukansu yayinda kimanin 30 suka jikkata sakamakon mumunan harin kunar bakin wake da yan Boko Haram suka kai wani gidan kallo garin Konduga dake jihar Borno, arewa maso gabashin Najeriya.
Mazauna yankin titin Damboa da filin wasan Polo sun fara jin karar harbe-harben bindigar tun da misalin karfe 3:00 na rana. Sun bayyana cewar basu tabbacin su waye ke harbe-harben bindigar, ko sojoji ne ke gwajin wasu sabbin makam
Masu zafi
Samu kari