Latest
Wani masanin aikin gona ya shawarci da a rinka yin amfani da ganyen iccen Bedi wanda akafi sani da ‘Dogon Yaro’ wajen adana hatsi don magance matsalar kwari da tsutsotsi.
Hukumar samar da albarkatun man fetur ta kasa (NNPC) ta ce zata ta cigaba da binciken dayan man fetur a yankin Chadi da zarar ta samu tabbacin tsaro daga hukumomin tsaro.
Babban darakta a kamfanin Kannywood, kuma Shugaban kamfani shirya fina-finai a UK Entertainment, Yaseen Auwal, ya bayyana abinda ke tsakanisa da fittaciyar jarumar fim, Rahama Sadau.
Kwamishinan 'yan sanda na jihar Adamawa, Audu Adamu Madaki, ya bayyana yadda makiyaya suke amfani da shanunsu suna boye muggan makamai, kuma suna samun damar yawo da su a duk inda suke so a fadin kasar nan...
A cikin makon anan ne sabon Gwamnan Borno watau Farfesa Babagana Umara Zulum ya nada SSG, COS, PPS, da wasu manyan mukamai. Jidda Shuwa, Mairo Mandara da wasu mutum 10 duk sun samu shiga a Gwamnatin Jihar Borno.
Dakarun 'Yan sanda na Operation Puff Adder sunyi nasarar kama mutane 32 da ke zargi da garkuwa da mutane tsakanin ranar 5 ga watan Yuni zuwa 19 ga watan cikin su har da mutane hudu da ke zargi da hannu cikin satar shugaban UBEC da
Wata babbar kotu da ke Kaduna ta zartar da hukuncin cewa yunkuri da gwamnatin jihar karkashin mallam Nasir El-Rufai ke yi na bayar da lasisi ga masu wa’azi a karkashin dokar daidaita lamuran addini a jihar.
Najeriya kasa ce da ke da mata masu jarumta da kwazo a fanoni daban-daban da suka hada da siyasa, tattalin arziki da ayyukan raya kasa. Wadannan matan sun zama 'kalabi cikin rawwuna' duba da cewa maza sun fi mamaye galibin harkoki
An yi wata takaitacciyar ganawar sirri tsakanin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, da sabon gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, a fadar shugaban kasa, Villa, da ke Abuja. Babu wata sanar wa ko jawabi dangane da dalili
Masu zafi
Samu kari