Latest

Lafiya Jari: Amfani 9 na Aya a jikin dan Adam
Lafiya Jari: Amfani 9 na Aya a jikin dan Adam
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Kasancewar ta a bar marmari da ak sarrafawa ta wasu hanyoyi daban daban wajen amfani, Aya wadda a turance ake kira da Tiger nuts ko kuma Ofio da yaren Yarbanci, ta kunshi sunadarai masu gina jiki da inganta lafiyar bil adama.