Latest

NAFDAC ta haramta sayar da maganin kwari a kasuwanni
NAFDAC ta haramta sayar da maganin kwari a kasuwanni
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Hukumar kula da ababen ci da sha da magunguna (NAFDAC) ta umurci dilolin magungunan gona da zu janye fiya fiyan 'Sniper' daga kasuwannin da kuma manyan shaguna, sakamakon yadda mutane ke amfani da maganin suna kashe kansu