Latest
Wani bincike da masana suka yi, ya bayyana cewa mazan da suke auren mata masu kiba sun fi farin ciki da kuzari, akan mazan da suke auren mata sirara. Binciken wanda wani kwararren masani mai suna Dr. Filemon Alvarado da kuma...
Wata kwararriya a fannin zamantakewar ma'aurata, Joro Olumofin, ta bada labarin wata matashiyar budurwa, wacce ta bayyana cewa ta shiga gidansu ta iske limamin cocinsu tare da mahaifiyarta suna zina a cikin...
Ibrahim Mustapha, wani likitan bogi kuma shugaban Cottage Hospital, Fufore da ke jihar Adamawa ya shiga hannun jami'an 'yan sandan farar hula (DSS) bisa zarginsa da sanadin mutuwar masu jinya saboda kasancewarsa likitan bogi.
Wasu 'yan fashi da makami da ba a gano ko su wanene ba sun kashe wani malami da ke koyarwa a jami'ar jihar Rivers, Farfesa Emmanuel Amadi. Kafin rasuwarsa, marigayi Farfesa Amadi malami na a tsangayar nazarin kananan hallitu a jam
NDLEA ta gargadi jama'a da su guje wa safara da amfani da miyagun kwayoyi tare da yin kira ga jama'a da su kasance masu biyayya ga dokokin kasa. Dandi Emmanuel, jami'in hukumar NDLEA, ne ya bayyna hakan a garin Ilorin yayin gabata
Dan wasan tsakiya na kwallan kafa ta super Eagles ya siyama matarshi Fortune sabuwar mota kirar G-wagon don tayata murnar bikin ranar haihuwarta.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta tabbatar da cewa matasa bakwai ne suka ji raunika sakamakon bude wuta da wani mutumi yayi ga wasu masu kilisar doki a Tudun Murtala dake jihar Kano jiya Laraba...
Ibtila’i ya afka ma babbar kasuwar Gombe, inda gobara ta lashe rumfa 25 a safiyar ranar Laraba, 19 ga watan Yuni. Wani idon shaida ya bayyana cewa wutar ta fara ci tun da misali karfe 1:45 na tsakar dare.
Kungiyar makiyaya ta Fulani, Miyetti Allah, ta shimfida goyon bayan ta a kan kasancewar gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, magajin kujerar shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben 2023.
Masu zafi
Samu kari