Latest
mun ji cewa wata Kotun kasar Italiya ta cigaba da shari’a kan badakalar mai da a ka yi lokacin Jonathan inda wani da ake zargi ya halarci zaman kotun da a ka yin a Ranar Larabar da ta gabata.
Sabon Gwamnan Bauchi zai bude wata Makaranta a Garin Alkaleri. Wannan makaranta da za a bude za ta taimaka wajen koyawa jama’a sana’a da aikin man fetur. Za a gina Makarantar ne cikin Garin Alkaleri.
Shahararren mawakin Hausan nan, Nazir M Ahmad, Sarkin Waka, yayi wani habaici da wasu kalamai na waka da suka yi nuni da cewa da gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ke. Wannan shine karon farko da Naziru yayi...
Wata mata mai suna Yemi Samuel, jami'an 'yan sandan jihar Kwara sun kama ta da laifin yin karya akan masu garkuwa da mutane sun sace ta. Yemi wacce aka kai ta babbar helkwata ta hukumar 'yan sanda ta Akure babban birnin jihar...
Ya shaida wa kotun cewar Barakat na yawon karuwanci da bin samari har kasashen ketare domin su hole. "Na yi hakuri sosai da Barakat a tsawon shekaru 11 da muka yi tare bisa tunanin cewa wataran za ta canja halayenta. Ni ne ke shar
Matashin da jami’an yan sanda jihar Jigawa suka kama, Muhammad Bello wanda ake zargi da kasancewa babban dan fashi da makami ya karyata zargin da ake masa.
A cewarsa, wata tawagar kwararrun likitoci ta fitar da cikakken rahoto a kan dukkan matakan da ya kamata a dauka domin ceto lafiyar El-Zakzaky. Ya ce sun aika kwafi na rahoton zuwa babbar kotun Kaduna da ke sauraron karar da gwam
Ta na bata min rai, zan kashe kai na idan kotu ba ta raba wannan aure da babu soyayya a cikinsa ba," Adeboyega ya fada wa kotun. Kazalika, ya sanar da kotun cewa matarsa ba ta dafa masa abinci sai a kurarren lokaci, sannan ta na
Rundunar 'Yan sanda reshen Jihar Kebbi ta ce ta kama wasu da ake zargi masu garkuwa da mutane 10 da 'yan leken asiri uku da kuma wasu bata gari 32 karkashin atisayen 'Operation Puff Adder' da Sufeta Janar na 'Yan sanda Muhammadu A
Masu zafi
Samu kari