Latest

Yan kato da gora zasu taimaka wajen yaki da yan ta'adda
Yan kato da gora zasu taimaka wajen yaki da yan ta'adda
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Yan kungiyar sa kai ta Najeriya (VGN) ta rarraba mutane 4,500 a kananan hukumomi 21 dake a jihar Kebbi don su taimakawa jami’an tsaro wajen yaki da ta’addanci da sauran matsalolin tsaro da ake fama dasu a wasu kauyuka na jihar.