Latest
Jaridar Bloomberg ta bayyana cewa tsohon ministan, wanda aka fi kira da TY Danjuma, na daga cikin masu kudin duniya da suka mallaki biliyoyin daloli. Jaridar ta ce TY Danjuma ya mallaki Dalar kasar Amurka biliyan daya da miliyan
Da yake bayani jiya Laraba a Abuja yayin karbar bakoncin jakadan China a Najeriya, Mista Zhou Pingjian, Lawan ya ce, daidaita lamuran kasuwanci tsakanin kasashen biyu ne kawai zai bada damar samun cinma abubuwan da ake buqata.
Manyan ma’aikatan gwamnati karkashin kungiyar manyan ma’aikatan gwamnati (ASCSN) ta ce za ta shiga yajin aiki sakamakon karya dokar ma’aikatan gwamnati da yarjejeniyar da suka kulla da hukumar inshora ta Najeriya (NAICOM)
Wata kotu da ke zama a Kano a ranar Alhamis, 27 ga watan Yuni ta dage sauraron karar da mahukuntan fadar jihar suka shigar akan Gwamna Umar Ganduje da wasu mutane bakwai.
Rundunar sojin saman Najeriya (NAF) ta bayyana cewa dakaruta dake gudanar da aikin Operation Lafiya dole sun tarwatsa hedikwatan tsare-tsare na kungiyar yan ta’addan ISWAP a Kollaram da ke yankin Arewacin Borno.
Da yake tabbatar rushewar ginin ga manema labarai, Dakta Olufemi Oke-Osanyintolu, sabon shugaban hukumar bayar da agajin gagga wa ta jihar Legas (LASEMA) ya ce: "ina mai sanar da ku cewa wani ginin bene mai hawa uku ya rushe a ung
Wata mata yar jihar Akwa Ibom wacce ke da wajen siyar da abinci, ta haukace yayinda take a gidan siyar da abincinta wanda ke a yankin Aleto a karamar hukumar Eleme na Port Haurcourt, jihar Rivers.
Rundunar sojin atisayen Operation Harbin Kunama na jihar Kaduna sun hallaka akalla yan bindiga 24 a jihohin Kaduna, Kano da Neja kuma sun damke 61.
Wata kotun Majistare dake Kano a ranar Laraba, 26 ga watan Yuni, ta bada umurnin rufe wani magidanci dan shekara 30 mai suna Balarabe Salisu, wanda ake zargi da yin ma’amalar auratayya da matarsa yar shekara 20 ta dubura.
Masu zafi
Samu kari