Latest
Wasu gungun yan ta’adda dake fakewa a dajin dake tsakanin karamar hukumar Dandume ta jihar Katsina da karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna sun roki gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari da a yi sulhu
Makwabtansu ne suka yi kokarin garzayawa dashi zuwa Asibitin Abaji cikin gaggawa, inda daga nan aka mikashi zuwa asibitin koyarwa na jami’ar Abuja, amma bai yi tsawon rai ba, inda ya cika a cikin daren.
Legit.ng ta ruwaito Sarki ya raba wannan limami mai suna Salihu Muhammad da mukaminsa ne sakamakon bijire ma umarnin mai martaba da yayi dangane da ganin jinjirin watan idi.
Rahotanni sun kawo cewa aranar Litinin, 1 ga watan Yuli, Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje yayi sabin nade-nade na mukamai a gwamnatinsa.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdul’aziz Yari, a ranar Litinin, 1 ga watan Yuni ya kare kansa akan batun tsaro a jihar, inda yake fadin cewa yayi iya kokarinsa wajen magance matsalar.
Babban malamin addinin Musulunci kuma jagorar kungiyar darika na kasa, Sheikh Dahiru Bauchiyayi tsokaci akan shirin gwamnatin tarayya na dakatar da almajiranci a kasar.
Babban malamin addinin Musulunci, Sheikh Dahiru Usman Bauchi yayi kira ga dukkanin masu ruwa da tsaki da su sanya baki a lamarin rashin jituwan da ke tsakanin Sarkin Kano, Mohammad Sanusi II da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje.
Rahotanni sun kawo cewa ana zargin wani malamin addini a jihar Osun mai suna, Habeebulah Abdulrahman wanda aka fi sani da Al-Edewy da yiwa dalibarsa mai shekara 16 fyade.
Yadda lamarin ya kasance shine, jiya da yamma Gen. Sunusi da Zainabu Abu suka bada sanarwar za a daura musu aure kowa yazo da waliyyinsa. Haka kuwa aka yi saurayin ya kawo wakilinsa mai suna Ismail Auwal Sarki, sai ya nema masa...
Masu zafi
Samu kari