Latest
Rahotanni sun nuna cewa an kashe akalla mutane 40, yayin da wasu 80 suka ji raunuka iri daban-daban a harin bam wanda ya tarwatse a wata cibiya dake gabashin birnin Tripoli.
Jiya Laraba ne aka hango Wasu daga cikin 'yan majalisar wakilai na jam'iyyar PDP suna musayar naushi ga junansu, akan mukamin shugaban marasa rinjaye na majalisar. Duk da dai jiya Laraban komai an fara shi cikin kwanciyar...
Daga ranar Laraba, 2 ga watan Yuli zuwa Alhamis, 3 ga watan Yuli, sunan Sanata Elisha Abbo ya zama ruwan dare a fadin Najeriya, musammam a wurin ma'abota amfani da dandalin sada zumunta. Sanata Abbo ya shiga bakin 'yan Najeriya da
Kwanakin baya mun kawo muku jerin mutanen da suka fi arziki a duniya, wadanda suka bar jami'a saboda suyi abinda ransu yake so, wannan karon zamu kawo muku jerin manyan masu kudi Najeriya, amma wannan karon zamu kawo iya 'yan...
Rowhani ya yi karin haske a kan lamarin, inda ya ce wannan shi ne sashe na biyu daga cikin tsarin sarrafa makamashin nukuliyar wanda aka yi yarjejeniya tare da sauran kasashen duniya tun a shekarar 2015.
Bisa ga dukkan alamu liyafa na cigaba da bunkasa ga fitattacen jarumin Kannywood, Adam A Zango. A kwana-kwanan nan ne jarumin ya dauki hoto tare da sabuwar motar da ya siya ta alfarma mai suna Wrangler Jeep wacce aka kiyasta kudin
Ya kara da cewa Haruna na yaudarar yaran unguwa da alawar cokoleti zuwa dakinsa domin ya yi lalata da su. A cewar mai gabatar da karar, dubun mai laifin ta cika ne bayan ya yaudari wani yaro da ke aji shida a makarantar firamare
Mataimakin shugaban kasar Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo ya bar babban birnin tarayya Abuja domin zuwa kasar Ruwanda. Osinbajo zai wakilci shugaban kasa Muhammadu Buhari ne a wurin taron bikin cikar kasar Rwanda shekaru 25 da samu
Kazalika, ya bayyana cewa harkar satar mutane tare da yin garkuwa da su na da matukar hatsari, saboda harka ce ta 'ko a mutu ko a yi rai'. Mai garkuwa da mutanen ya ce bai yi nadamar abinda ya aikata ba, tare da bayyana cewa ba ya
Masu zafi
Samu kari