Kudi masu gidan rana: Jerin mutane 30 da suka fi kowa kudi a Najeriya da kamfanonin su
Kwanakin baya mun kawo muku jerin mutanen da suka fi arziki a duniya, wadanda suka bar jami'a saboda suyi abinda ransu yake so, wannan karon zamu kawo muku jerin manyan masu kudi Najeriya, amma wannan karon zamu kawo iya 'yan kasuwa ne kawai banda 'yan siyasa, sannan kuma banda mutanen da bamu san asalin kudin su ba.
Ga jerin sunayen mutanen a kasa da kuma kamfanonin da suke da su:
1. Alhaji Aliko Dangote - Dangote Group
2. Mike Adenuga - Conoil, Globacom
3. Femi Otedola - Forte Oil and Gas, Geregu Power Plant
4. Orji Uzor Kalu - Slok Group
5. Cosmos Maduka - Coscharis Group
6. Jimoh Ibrahim - Nicon Insurance, Global Fleet
7. Jim Ovia - Zenith Bank, Visafone
8. Pascal Dozie - MTN Nigeria, Diamond Bank
9. Oba Otudeko - Honeywell Group Nigeria, Pivotal Engineering, Airtel
10. Alhaji Sayyu Dantata - MRS Group
11. Umaru Abdul Mutallab - Tsohon shugaban First Bank, Mutallab Group
12. Prince Samuel Adedoyin - Doyin Group
13. Dele Fajemirokun - Shugaban Aiico Insurance, Xerox Nigeria, Chicken Republic, Kings Guards
14. Chief Cletus Ibeto - Ibeto Group
15. Tony Ezenna - Orange Group
KU KARANTA: Wata sabuwa: A hada Abbo da Ganduje a tura su gidan yari - Ra'ayin jama'a
16. Chief Molade Okoya Thomas - Shugaban kamfanin CFAO da kuma wasu kamfanoni guda shida
17. Ifeanyi Ubah - Capital Oil and Gas
18. Leo Stan Ekeh - Zinox
19. Fola Adeola - GTBank
20. Chief Ade Ojo - Elizade Motors Nig LTD, Distributor of Toyota Cars
21. Abdulsamad Rabiu - Bua Group
22. Folorunsho Alakija Famfa Oil
23. High Cheif O.B. Lulu Briggs - Moni Pulo
24. Hakeem Bello Osagie - Etisalat Nigeria
25. Sani Bello - Amni Petroleum
26. Mohammed Indimi - Oriental Petroleum
27. Sir Emeka Offor - Chrome Group
28. Cheif Arthur Eze - Atlas Oranto Petroleum
29. Vincent Amaechi Obianodo - Young Shall Grow Motors, RockView Hotels
30. Tony Elumelu - Heirs Holding
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng