Latest
Uwargidar Ihongo, Monica Ihongo ta bayyana ma manema labaru cewa yan bindigan sun kwashe musu duk wasu abubuwa masu muhimmanci a gidan, daga nan suka tura maigidanta cikin mota.
Jirgin yakin Operation Hadarin Daji ta kashe akalla yan bindiga 20 a wani wuri kusa da Munhaye a jihar Zamfara a wani harin sama da suka gudanar a jiya Talata, 2 ga watan Yuli.
Kwamandojin yan ta’adda daga sansani daba daban sun tura wakilansu a zaman sulhu da akayi a Zamafara a jiya Talata 2 ga watan Yuli 2019.
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausan nan wacce tauraruwar ta ke haskawa a yanzu, Maryam Yahaya ta bayyana dalilin da ya hanata yin aure a yanzu. Jarumar ta bayyana hakan ne a wata hira da tayi da gidan rediyon Freedom dake Kano...
Matar alkalin kotun majistire Mai Shari'a Aliyu Abubakar, dake garin Nafada a karamar hukumar Nafada cikin jihar Gombe. Matar mai suna Fatima Ardo Chindo Abubakar ta kashe dan gidan alkalin ta hanyar soka masa wuka a kahon...
Kungiyar sa ido kan miyagun kwayoyi da manyan laifuka na Majalisar Dinkin Duniya (UNODC) ta bayyana cewa akalla mutane miliyan 10 ne ke ta’ammali da ganyen wiwi a Najeriya. UNODC ta sanar da hakan ne a wurin taron nemo hanyoyin ma
Wani matashi da aka bayyana sunanshi da Jude ya rasa ransa akan kwalbar giya. A yadda rahoto ya bayyana, an cakawa marigayin wuka ne a lokacin da suke rikici da abokinshi a Fatade Street, dake Ijegun...
Mun samu labari cewa kotun zabe ta yi waje da shari’ar ‘Dan takarar PDP a Sokoto. ‘Dan takarar PDP na Mazabar Wurno ya fitar da kararsa daga Kotu wanda ya sa a ka kotu ta biya sa kudi.
Jim kadan bayan kafafen yada labarai sun kwarmata labarin yadda Sanata Abbo ya mammari wata mata don kawai ta yi kokarin hana shi dukan kawar ta, 'yan Najeriya, a gida da ketare, sun fusata tare da yin kiran a hukunta shi a kan
Masu zafi
Samu kari