Latest
Gwamna Inuwa Yahaya na jihar Gombe ya bayyana rashin jin dadinshi game da dakakatar da shirin samar da wajajen zama na Ruga da gwamnatin tarayya tayi, inda ya bayyana cewa jihar Gombe za ta kaddamar da shirin.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito kaakakin rundunar, Laftanar Abayomi Oni-Orisan ne ya bayyana haka a ranar Juma’a, 5 ga watan Yuli, inda yace dakarun Sojan sama sun saukan da ruwan bama bamai akan wasu sanannun sansanonin yan bindiga a
Mai shari’a Ibrahim Watilat ta babbar kotun gwamnatin tarayya dake a Abeokuta, jihar Oyo, ta kama wani Ahmed Oladimeji da laifin tura hotunan batsa da na tsiraici ta hanyar amfani da na’ura mai kwakwalwa
A ranar Alhamis 4 ga watan Yuli 2019, kamfanin siminti na Dangote ya kaddamar da gasar kaci-ci kaci-ci da kwastomominshi miliyan 21 za su amfana dashi.
Har yanzu dai batun zuwan mawakiya Niki Minaj kasar Saudiyya don yin waka na ci gaba da kawo kace-nace a shafukan sadarwa. Nicki Minaj dai za ta je kasar ne a ranar 18 ga watan Yuli a wajen taron raye-raye na shekara-shekara.
Wani mutumi ya wallafa wani labari a shafinsa na Twitter, inda ya bayyana cewa ya gano yadda dan uwanshi yake kwanciya da 'yarshi ta cikinsa, kuma mahaifiyar yarinyar tayi shiru ta kasa magana...
Rundunar 'Yan sandan Najeriya reshen jihar Zamfara, a ranar Alhamis ta ce za tayi sulhu tsakanin wasu da ake zargin 'yan bindiga ne da 'yan kungiyar tsaro na sa kai da aka sani da vigilante. A dalilin hakan jami'an tsaron na sa ka
Guda daga cikin makusanta, kuma na hannun daman shugaban kasa Muhammadu Buhari, Faruk Adamu Aliyu dan mutan Birnin kudu na jahar Jigawa ya bayyana dalilin da yasa Buhari ke jan kafa wajen zaben sabbin ministocinsa.
Wannan shine kwatankwacin abin daya faru a unguwar Darmnawa bayan gandun Sarki a cikin garin Kano, inda wani magidanci ya gamu da ajalinsa a hannun matarsa sakamakon cacar baki daya kaure a tsakaninsu.
Masu zafi
Samu kari