Latest
'Yan uwa da abokan arzikin wani matashi, Mohammad Furqan, sun cika da murna da farin ciki bayan ya farfado daga mutuwar da likitoci suka tabbatar ya yi. An mayar da matashin, mai shekaru 20, zuwa asibiti bayan ya mike zumbur a dai
Bayan cigaba da sauraron korafi da mai shari'a Halima Shamaki tayi a zaman kotun yau tsakanin bangarori guda biyu na masu shigar da kara na jam'iyar PDP, da kuma bangaren da ake kara na jam'iyar APC...
Gwamna Darius Ishaku ya rattafa hannu a dokar da majalisar jihar Taraba tayi wanda ta bayar da hukuncin kisa da kuma daurin rai da rai ga masu aikata laifin garkuwa da mutane
Majalisar dokokin jihar Kaduna a ranar Alhamis, 4 ga watan Yuli ta tabbatar da mutane 11 wadanda gwamna Nasir El-Rufai ya gabatar a matsayin kwamishinoni a jihar.
Shinkafi ya kara da cewa daga cikin biliyan biyu da gwamnatin Yari ta ware domin biyan bashin kudin garatuti na ma'aikatan da suka yi ritaya, tsofin manyan sakatarori kawai gwamnatin ta biya miliyan N400 tare da bayyana cewa babu
Rahotanni sun kawo cewa hukumar Hisbah a jihar Kano na neman wasu ma’aurata bayan da suka yi aure a shafin sadarwa na Facebook, daga nan kuma za a mika su kotu.
Wani magidanci mai shekaru 51 ya jefa iyalinsa cikin damuwa bayan ya kwankwadi wani maganin kashe kwari mai karfin gaske (sniper) saboda ya dawo daga aiki ya kama matarsa turmi da tabarya ta na lalata da tsohon saurayinta. Magidan
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Sanata Ahmed Sani Yariman Bakura ya yi jawabi a kan dalilin da ya sa bai damu da zuwa yiwa mutanen jihar jaje akan yawan kashe-kashen da yan bindiga ke kaddamarwa.
Mun samu labari cewa akwai kujerun Makkah kusan 1,000,000 da ba a saya ba a Taraba tun da kusan Mutum 600 a cikin 1500 ne su ka saye kujerun bana. Watakila kujerun su yi wa Gwamnati kwantai a bana.
Masu zafi
Samu kari