Latest
Wani babban limamin coci, Pope Paul dan shekara 42 ya dirka ma wata karamar yarinya yar shekara 15 ciki ta hanyar yi mata fyade akai akai a gidansa dake Egan, cikin unguwar Igando na jahar Legas.
Idan ba a manta ba kwanakin baya an samu wani babban basarake na daya daga cikin manyan Sarakunan kasar Hausa na Musulunci, wanda yake da ra'ayi irin na 'yan boko aqeeda, ya bayar da fatawar cewa duk matar da mijinta ya mareta...
Malam Kyari yace zai tabbata dukkanin matatun man fetir na Najeriya sun fara aiki zuwa shekarar 2023, sa’annan ya kara da cewa ba zai lamunci cin hanci da rashawa ba, don haka zai kawar da duk wasu ayyukan rashawa daga hukumar.
ASUU ta fito ta ce harkar ilmi na gwamnatin nan ta shugaban kasa Muhammadu Buhari ya na shan wuya. Kungiyar ASUU ta yi tir da tsare-tsaren Gwamnatin Buhari wanda ta ce ya rusa ilmi.
Rahotanni sun bayyana cewa Lulu ta yi korafin cewa ta na fama da ciwon kai a ranar Juma'a yayin gudanar shagalin bikin al'ada na aurensu. Ta rasu 'yan sa'a'o'i kadan bayan an garzaya da ita asibiti. Da ya ke tabbatar da faruwar la
Soyayyarsu ta kullu ne bayan sun sake haduwa a karo na biyu bayan wasu shekaru masu yawa. Duk tsawon wannan lokacin babu wanda ya yi aure a tsakaninsu, hakan ne ma ya sa suka yanke shawarar bawa juna dama har so ya kullu a tsakani
Haifaffen dan El-Zakzaky, Mohammed Ibraheem Zakzaky ya bayyana damuwarsa kan lafiyar mahaifinsa da kuma tsoron zai iya mutuwa cikin kowani lokaci.
Shaidar bayyana hakan ne yayin da aka kira shi a gaban kotun a matsayin shaida a karar kalubalantar sakamakon zaben shugaban kasa da INEC ta bayyana shugaban kasa, Muhammadu Buhari, da jam'iyyar APC a matsayin wadanda suka yi nasa
Wani babban faston cocin Anglican na Najeriya, kuma shugaban cocin a yankin Neja Delta, Tunde Adeleye ya yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauka daga mukaminsa saboda gazawarsa ta bayyana a fili.
Masu zafi
Samu kari