Latest
Sai dai daga bisani an guda daga cikinsuk, watau Rufaidah Ahmad, inda aka gurfanar da ita a gaban kotun majistri dake lamba 72 a unguwar Nomandsland ta jahar Kano domin ta fuskanci hukuncin laifin da ta aikata.
Majalisar ta dauki wannan mataki ne a ranar Talata, 9 ga watan Yuli bayan Sanata Theodore Orji na jahar Abia ya gabatar da kudurin haramta sayar da fiya fiyan saboda yadda ya zama annoba a tsakanin matasan Najeriya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yiwa Manjo Janar Lamidi Adeosun karin girma daga mukaminsa zuwa mukamin Laftanal Janar (Lieutenant General). Da karin girman da shugaban kasar yayi masa, yanzu haka dai sojan yana da mukami daya..
Rikicin da ya kunno kai tsawon watanni uku da suka gabat ya ritsa da dubunnan manoma a yankunan Wukari, Donga, da kuma wasu sassa na yankunan karamar hukumae Takum kamar yadda manema labarai na jaridar Daily Trust suka bayyana.
Kamar yadda jaridar The Punch ta ruwaito, hukumar kidaya ta kasa, NPC, National Population Commission, ta ce a halin yanzu kiyasi ya yi nuni da cewa adadin al'ummar Najeriya ya kai kimanin mutane miliyan 190.
ALGON ta yi ikirarin cewa gwamnatin jihar Zamfara na tauye masu kudadensu da aka turo daga gwamnatin tarayya, duk da umurnin da shugaban kasa ya bayar cewa a hannanta ma kananan huumomi kudadensu.
Kwamandan ‘yan sintirin shiyyar Daudu-gyara inda wannan lamari ya auku, Muhammad Sani Aliyu ya shaidawa wakilin Daily Trust cewa, ‘yan fashi sun fasa shaguna hudu wadanda suka kunshi shuganan: shinkafa, na fulawa, na kayan masaru
A ranar Litinin, wani babban kotun jihar Legas dake Igbosere ta gurfanar da wasu yaran mota da suka daure wani matashi mai suna, Nse-Obong Idodo, kuma sukayi masa dukan tsiya kan laifin satar waya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Juma'a 5, ga watan Yulin 2019, ya sake sabunta nadin mukamin sakataren gwamnatin Tarayya da kuma Abba Kyari, a matsayin shugaban kasa ma'aikatan fadar gwamnatin sa.
Masu zafi
Samu kari