Latest
Shugaban budaddiyar jami'ar Najeriya, wacce aka fi sani da NOUN, Farfesa Abdallah Uba Adamu, ya bayyana cewa tarihin da Hausawa suke bayarwa na Bayajidda, labari ne na kanzon kurege bashi da tushe...
Tambayoyi akan ko shugaba Buhari ya iya magana da turanci ne suka dabaibaye zaman kotun zabe da akayi a jiya Talata 9 ga watan Yuli, PDP da dan takararta na mukamin shugaban kasa a zaben 2019 suke kalubalantar nasar shugaba Buhari
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle ya kaddamar da kwamiti wanda tsohon babban sifeton yan sanda na Najeriya, Mohammed Abubakar zai jagoranta don kawo karshen ta’addancin a jiha
Jiya Talata ne 9 ga watan Yuli, tsohuwar ministar harkokin mata, da cigaban al'umma, Hajiya Aisha Alhassan, ta ce tana jin ba ta da rabon hawa kujerar gwamnan jihar Taraba. Tsohuwar ministar da take magana akan shan kasar da ta..
Majiyar Legit.ng ta ruwaito mutanen da Yansanda suka kama sun hada da; Abdullahi Abubakar mai shekaru 30, Lawal Abubakar dan shekara 28, Abdulsalam Sani mai shekara 35 da kuma SalisuIsah dan shekara 38.
Mun kawo maku abubuwa da ya kamata ka sani ga Sojan da ya samu matsayin Buratai wanda jiya ne a ka ji Manjo Janar Adeosun ya zama Laftana Janar. Wannan ya sa a ka fara wasu hasashe.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Buhari ya bayyana haka ne ciki wata wasika daya aika ma majalisar dake kunshe da sunayen mutanen da kuma mukamansu, inda ya nemi majalisar ta tantance mutanen kafin ya kai ga nadasu, kamar yadda tsarin
Yanzu haka Kwankwaso ya fara neman Makarantar da Matasa 370 da a ka zaba za su yi karatu. Hazikan Matasan da gidauniyar Kwankwasiyya ta zaba za su yi karatu ne a Indiya.
Wani bincike da aka gudanar a wayar hannun saurayin, mai shekaru 22, ya nuna cewar ya yi binciken hanyoyin zubar da juna biyu a yanar gizo. Lamarin ya faru ne sati biyu kafin Kirsimeti yayin da matashiyar ta ziyarci Pearson a gida
Masu zafi
Samu kari