Latest
Tanko Yakassai ya yi magana bayan Obasanjo ya rubutawa wasika inda yace irin wadannan wasikun na Obasanjo su ka kai shi yari, Tanko Yakassai ya ce Obasanjo bai da kishin Najeriya sai son rai.
A mafi yawan kabilun nahiyar Afrika, ana dora wa kan mahaifiya alhakin fadakar wa da nasiha ga budurwar da zata yi aure. A mafi yawancin lokuta, kanwar mahaifiya ce ke shirya budurwa domin ta fuskanci kalubalen da ke cikin zaman
Ina kwance a kan gado ranar da kanin mijina ya zo gidan da muke haya. Na dauka mijina ne, saboda ya shigo a daidai lokacin da mijina ya saba dawowa gida, karfe 9 xuwa 10 na dare, domin yin mu'amalar aure da ni. Sai bayan da ya ga
Majiyar Legit.ng ta ruwaito babban bankin ta sanar da amincewarta da fara aikin wannan sabon bankin Musuluncin ta cika ne cikin wata wasika data aika mata a ranar Litinin, 15 ga watan Yuli, sakamakon gamsuwa da tayi da cikan dukka
Labari da ke zuwa mana ya nuna cewa wani mutumin kasar China mai suna Leo ya mashi addinin Musulunci a jihar Kano. Hakazalika Leo ya sauya sunansa zuwa na Musulunci inda ya zabi a sanya masa Aliyu.
Mutumin mai shekaru 25 ya ce ya tube kayan matar tare da binne ta bayan ya gane cewa ta mutu. An tono gawar mace ta biyu ranar Juma'a, yayin da ta ukun aka tono ta a ranar Lahadi. Ya binne gawar biyu daga cikin 'yammata a cikin
An gano cewa mutanen da suka yi hatsarin na kan hanyarsu ta dawowa Zaria bayan sun halarci wani daurin aure a Funtuwa. Abdullahi Danladi Ibrahim, kakakin hukumar kiyaye hadura na ofishin shiyyar yankin da hatsarin ya faru, ya tabb
Wani ‘Dan Majalisan APC ya fadi wanda ya jawo Ganduje ya kusa fadi zaben Kano Abdul Jibrin ya yi kaca-kaca da Shugaban APC wanda ya ce ya kashe Jam’iyya a Kano har ya jawo Ganduje ya yi kunnen-doki da PDP.
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya sake aikewa shugaba Muhammadu Buhari wasika inda yake gargadin cewa Najeriya na cikin halin Ha'ula'i kuma shugaban kasa ne kadai ke iya ceto ta.
Masu zafi
Samu kari