Latest
Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un: Allah ya yiwa mahaifin tsohon gwamnan jihar Kaduna kuma tsohon shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP, Alhaji Ahmed Mohammed Makarfi, rasuwa.
Daya daga cikin shaidun da Atiku Abubakar da jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) suka gabatar a gaban kotun sauraron zaben shugaban kasa (PEPT) ya yi ikirarin cewa mahaifinsa ne ya fada masa cewa a Najeriya aka haifi Atiku sh
Hatsarin ya auku ne a ranar Litinin, 15 ga watan Yuli a Layin Butcher, unguwar Dilimi, cikin karamar hukumar jos ta Arewa, kamar yadda kaakakin Yansandan jahar, Terna Tyopev ya sanar, inda yace gidan mallakin Alhaji Rufai Kabiru n
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya amince da nadi da sake nadin wasu shugabannin hukumomin gwamnati a jihar. Babban sakataren labaran gwamnan, Malam Abba Anwar ne ya sanar da hakan a wani jawabi da ya saki a yau.
Rahotanni sun kawo cewa an kai wa wasu mutane takwas hari da ruwan guba wato acid a kasuwar Ngbuka da ke Uguwagba, Awada kusa da Onitsha, jihar Anambra.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya cika alkawarin da yayi na cewa zai ba Zainab Aliyu da malam Ibrahim Abukarar naira miliyan uku kowannensu sakamakon sherin da aka yi masu na daukar kwayoyi zuwa saudiyya.
Wannan kiran yazo ne a daidai lokacin da kungiyar Yarbawan nan ta Afenifere ta yi martani ga jagoran APC wato Bola Tinubu yayin da yake cewa bai kamata ana batawa fulanin kasar nan suna ba.
Kwanaki uku da kashe diyar shugaban kungiyar Yarbawa, Afenifere, Pa Reuben Fasoranti, hukumar yan sandan Najeriya ta sanar da damke wadanda ake zargi da kashe Funke Olakunrin.
Wani bidiyo da ya dinga yawo a shafukan sada zumunta, ya nuna yadda wata budurwa ta zage tana rokon Hausawa akan a taimaka a nema mata mijin aure na gari amma fa mai kudu. Buduruwar da ta dauki bidiyon ba ta bayyana sunanta ba...
Masu zafi
Samu kari