Latest
Gwamnatin jahar Kaduna ta jajanta ma tsohon gwamnan jahar, Sanata Ahmad Muhammad Makarfi biyo bayan mutuwar mahaifinsa, Malam Mohammed Na’iya Makarfi wanda ya rasu a ranar Talata, 16 ga watan Yuli.
A ranar Laraba ne gwamnan jihar Gombe, Alhaji Abubakar Inuwa Yahaya, ya amince da nadin Alhaji Abubakar Inuwa Kari a matsayin shugaban ma'aikatan gidan gwamnatin jihar Gombe. Kafin nada shi a sabon mukamin, Kari ya kasance darekta
Makarfi ya bayyana shirin na gwamnatin Kaduna inda ya ce, za’a nemo haqiqanin mazaunin dukkanin makarantun kudin jihar. A cewarsa hakan zai sauwake wa ma’aikatar ilimi aiki, ta yadda za ta iya sanya ido kan makarantun ko su na koy
Wata mata ta mutu bayan ta fado daga saman bene mai hawa tara a kasar Rasha yayinda suke cikin tarawa, sai dai abokin harkar nata ya tsira bayan ya fadi a saman ta.
Kakakin majalisar wakilai, Mista Femi Gbajabiamila ya nada Abdulsalam Idowu Kamaldeen a matsayin sabon mai bashi shawara na musamman akan bukatu na musamman. Abdulsalam mai shekara 49, ya samu nakasa yana da shekara uku a duniya.
Kukah yayi wannan gargadin ne ranar Talata wurin wani taro na musamman da National Open University of Nigeria (NOUN) ta shirya domin tunatarwa kan abubuwan da kalaman batanci kan iya haifarwa.
Wasu rahotanni sun nuna cewa katafaren shagon nan na sayar da sayar da kaya a jihar Kano Sahad Store, dake kan babban titin zuwa Gidan Zoo ya kori ma'aikata sama da mutane saba'in saboda rashin ciniki da yake fuskanta...
Babbar jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP) ta yi kira ga shugaba Muhammadu Buhari da ya sanya dokar ta baci a kasar nan domin kawo karshen matsalar tsaro da kasar ke fuskanta shekara da shekaru...
Shugaban hukumar Karota na jihar Kano, Dr. Baffa Babba Dan’Agundi ya bayyana cewa akwai yiwuwar dakatar da ci gaba da sana’ar adaidaita sahu a fadin jihar.
Masu zafi
Samu kari