Latest
Matar da ke jan ragamar babbar hukumar IMF Duniya ta bar aiki. Wannan ba kowa ba ce illa Christine Madeleine Odette Lagarde wanda ake tunani za ta koma babban bankin Nahiyar ta Turai watau ECB
Shugaba Muhammadu Buhari ya aika sakon ta'aziyyarsa ha tsohon gwamnan jihar Kaduna kuma tsohon shugaba jam'iyyar PDP, Ahmed Mohammed Makarfi, bisa ga rashin mahaifinsa, Alhaji Muhammadu Na'iya, Majidadin Zazzau.
Kotun Magajin Gari ta jihar Kaduna, ta bayar da umarnin tsare wata mata da ta yi yunkurin neman mijin babbar aminiyarta. Alkalin kotun Mai Shari'a Murtala Nasir ya bayyana cewa yana so a tsare matar mai suna Adama Arabi, har sai..
Wata mata 'yar kasar Malaysia mai shekaru 69 ta samu wasu manyan raunika a fuskarta, bayan anyi zargin mijin jikarta yayi mata dukan tsiya saboda ta kasa rarrashin jaririyarshi ta daina kuka...
Har ila yau, wannan wasika ta janyo ra’ayin mutane da dama a kasar nan, wadanda daga cikinsu akwai ma’aikatan gwamnati, masana harkokin yau da kullum da kuma manyan ‘yan siyasan Najeriya.
Lauyan yayi gargadin nasa ne ta hanyar wani saqo da ya aikawa tashar labarai ta Channels TV a ranar Talata. Falana a cikin zancen nashi ya bayyana mamakinsa bisa hawa kujerar naqi da gwamnati tayi game da jagoran shi’an duk da cew
Hukumar yan sanda a jihar Kano ta tabbatar da damke matar aure mai suna, Aisha Ali, wacce ya antayawa maigidanta ruwan zafi a azzakari. kamfanin dillancin labarai NAN ya bada rahoto.
Idan baku manta ba, a jiya Litinin ne tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya rubutawa Buhari wata budaddiyar wasika inda yake sukar lamarin tsaron a yau da ma wasu abubuwa da dama game da gwamnatin Shugaba Buhari.
Shahararren fim din nan na barkwanci wanda mutane suka dade suna zuba idon gani na kan nunawa a sinima, sannan fim din ya samu karbuwa sosai a wajen masoya kallon fina-finan Hausa na Kannywood a kullun.
Masu zafi
Samu kari