Latest
Hausawa mazauna garin Nnewi da ke jihar Anambra sun ce ba su da niyyar barin jihar bayan umurin da kungiyar Dattawan Arewa (NEF) ta bayar na cewa su bar yankin saboda rayuwarsu na cikin hatsari. Vanguard ta ruwaito cewa mambobin k
Rundunar Yansandan jahar Legas ta gurfanar da wani Malamin makaranta dan shekara 33 mai suna Dare Olaleye gaban wata babbar kotun majistri biyo bayan zane wani dalibinsa mara kunya da yayi, har ya ji masa rauni.
Labarin da ke shigowa daga majalisar dattawa da duminsa na nuna cewa shugaba Buhari ya aika sunayen ministoci 43 majalisar dattawa domin tantancesu kafin tabbatar da su.
Legit.ng ta ruwaito wannan matashi dan bautan kasa mai suna Precious Owolabi yana aiki ne da gidan talabijin na Channels a matsayinsa na dan jarida mai neman sanin makaman aiki, a lokacin da rikicin ya rutsa dashi yayin da ya tafi
Majiyar Legit.ng ta ruwaito yan bindigan sun kai ma kauyen farmaki ne da yammacin lahadi, 21 ga watan Yuli, kamar yadda wani mazaunin kauyen ya tabbatar, inda yace yan bindigan sun yi awon gaba da yan mata da dama.
Dan wasan fina-finan kudancin Najeriya na Nollywood, kuma dan siyasa a jihar Legas, Desmond Elliot yayi kira da a hana kallon fina-finan turawa dana kasashen waje a Najeriya, inda ya bayyana cewa hakan itace hanya daya da za'a...
Wani bidiyo da yake yawo a shafin sada zumunta na Twitter wanda wani mai amfani da shafin mai suna PrinceEbuka ya yada, ya nuna lokacin da wasu ma'aikatan bankin jami'ar Legas su biyu suke kokarin yin lalata a lokacin da suke...
An samu tashin hankali a cocin Central Seventh Day Adventist (SDA) dake Nairobi, Kenya, ranar 20 ga watan Yulin nan, bayan wasu fusatattun mambobin cocin sun shiga cikin cocin sun rufe Faston mai suna Jean Pierre Maywa da duka...
Dubun shi ta cika ne bayan jami'an 'yan sanda da ke sintiri sun bi shi bayan ya yi wani fashi kuma ya ruga cikin duhuwar makarbartar. Yanzu haka matashin na hannun jami'an 'yan sanda na ofishin Kaneshi inda ya ke bayar da hadin ka
Masu zafi
Samu kari