Latest
A Cewar wani rahoto da gwamnatin jihar Kano ta fitar ranar Talata, saman gadar ya tsage tare da ruftawa sakamakon ruwan sama da aka sha a garin Kano a daren ranar Lahadi, lamarin da ya jawo aka hana ababen hawa bi ta hanyar gaba
Manjo Janar Bashir Salihi Magashi (murabus) yana daya daga cikin mutanen da Shugaba Muhammadu Buhari ya zaba daga jihar Kano domin yi wa nadin mukamin minista. An nada magashi a matsayin gwamnan jihar Sokoto daga watan Augustan 19
Kwana biyu kenan ana zub da jini a birnin tarayya Abuja yayinda yan kungiyar IMN wadanda akafi sani da yan Shi'a suka sake gwabzawa da jami'an yan sandan Najeriya a zanga-zangar da suka gudanar a shahrarriyar kasuwar Banex dake Wu
A shekarar 2016, Gwamnatin Iran tayi tsokaci kan cigaba da tsare El-Zakzaky inda ta ce hakan ya sabawa doka kuma ba adalci bane. Sakon ya fito ne daga bakin tsohon wakilin kasar a Najeriya, Saeed Koozechi inda ya ce matsayar gwamn
Dazu nan Mahaifiyar Shuaibu Mikati ta rasu a Jihar Kaduna. Mahaifiyar ta sa mai suna Hajiya Abida ko kuma a ce Goma ta rasu ne a cikin karamar hukumar Giwa ta na mai shekara 80.
Dubban dakarun sojin isra’ila da motocin rushe-rushe suka rushe gidajen Falastinawa kusa Sur Baher duk da zanga-zanga da kushe daga kasashen duniya.
Mun kawo maku jerin Mata da shugaban kasa Muhammaud Buhari ya ba kujerar Minista a Gwamnatinsa a 2019. Dama can kun ji cewa wasu Gwamnoni a-da sun zama Ministoci a Gwamnatin Buhari.
An gano gawar wata yarinya mai shekaru takwas, Aisha Sani da wata mata tayi garkuwa da ita makonni biyu da suka wuce a Tudun Wada Quaters da je birnin Kano. Aisha tana hanyarta na koma wa gida ne daga makarantar Islamiyya lokacin
Dr Isa Ali Ibrahim Pantami an haife shi ranar 20 ga watan oktoba shekarar 1972 a yankin Pantami na Gombe a tsohuwar Jihar Arewa maso gabashin Najeriya, da’ ga Malama Amina Umar Aliyu da Malam Ali Ibrahim Pantami.
Masu zafi
Samu kari