Latest
Dakarun Sojojin Najeriya ta ce dakarunta na 'Operation Hadarin Daji' sun kashe 'yan bindiga 78 a wurare daban-daban a dazukan jihar Zamfara cikin watanni biyu da suka gabata. Sojojin sun yi nasarar ceto mutane 50 da 'yan bindigan
Komai ya kankama domin fara tantance ministocin da shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar majalisar dattawa. Shugaban masu rinjaye, Abdullahi Yahaya, ya gabatar da sunayen ministocin kuma majalisar ta amince a fara tantancesu.
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Enugu ta nuna rashin amincewa da sake zabar tsohon ministan harkokin waje, Mista Geoffrey Onyeama da Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi.
Rundunar sojin Najeriya a ranar Talata sun kai farmaki kauyen Azagbene dake karamar hukumar Ekeremor a jihar Bayelsa inda suke neman yan bindigan da suka kashe jami'an Soji biyu.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito jami’ar El-Razi ta dade tana bin gwamnatin jahar Kano wannan bashi, tun zamanin tsohon gwamnan Rabiu Kwankwaso, har sai a wannan lokaci da Gwamna Ganduje ya biya wadannan kudade.
Buhari ya taba cewa zai ba Matasa kujerar Minista idan ya ci zabe. Buhari ya zabe, ga lokacin bada mukamai ya zo amma shugaban kasar bai zabi wani Matashin da zai rike masa ko da Minista guda a wannan karo ba.
Sunayen sun hada da tsofaffin ministocinsa da suka yi tare daga 2015 zuwa 2019, akwai kuma tsofaffin gwamnoni, tsofaffin Sanatoci da kuma sabbin fuskoki da dama wadanda sune suka fi yawa, kamar yadda Legit.ng ta gano.
Ranar Litinin din nan ne Ikhide Ikheloa, wanda aka fi sani da PA Ikhide, ya caccaki mutanen yankin Afirka akan yadda suka yadda da littafin Bible. Ikhide ya bayyana cewa "Bible rubutu ne kawai na tatsuniyar gizo da koki da wasu...
Joro Olumofin, kwararre a bangaren zamantakewar aure da soyayya, ya wallafa labarin wani mutumi da ya tuntube shi akan zargin da yake yiwa matarsa na cewa sama da sati biyu tana dawowa gida ba tare da dan kamfenta ba, inda shi...
Masu zafi
Samu kari