Latest
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya auno sabuwar amarya balarabiyar kasar Labnan amma mazauniyar Najeriya. Wannan labarin ya bayyana ne ranar Juma'a inda mai magana da yawun gwamnan, Ladan Salihu, ya ce an daura wannan aure a
A wata hira da yayi a wani shirin siyasa na gidan rediyon Rahma dake jihar Kano, Abdulmajid Dan Bilki Kwamanda wanda yake dan a mutun Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ne, ya ragargaji Sabo Nanono wanda shugaba Buhari ya aika da...
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa ta Kannywood, Rahama Sadau, wacce yanzu haka take taka muhimmiyar rawa a fina-finan Kudancin Najeriya na Nollywood, ta bayyana wani sirri dangane da rayuwarta...
Majiyar Legit.ng ta ruwaito kaakakin hukumar kwana kwana ta jahar Kano, Saidu Muhammad ne ya bayyana haka a ranar Juma’a, 26 ga watan Yuli, inda yace lamarin ya auku ne da safiyar Juma’a a lokacin da matashin ya tafi tafkin don yi
Wani mutumi mai tabin hankali, Abdulkarim Mato ya halaka wani karamin yaro mai shekara 2 sakamamon fartanya da yayi a lokacin da haukarsa ya tashi, a kauyen Dujah dake cikin karamar hukumar Miga ta jahar Jigawa.
Gwamnatin Jihar Sokoto ta ce tana tattaunawa da 'yan bindiga da sauran wadanda suke kai hare-hare da iyakar jihar ta. Direkta Janar na Yadda Labarai da Hulda da Jama'a na Gwamna Aminu Waziri Tambuwal, Abubakar Shekara ne ya bayyan
Masu bukatu na musamman, wadanda aka fi sani da nakasassu sun bayyana damuwarsa ga yadda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mayar dasu saniyar ware wajen nada sabbin ministocin gwamnatinsa.
Wata babbar kotun majistri dake zamanta a garin Kaduna ta bada umarnin garkame wani katon banza dake sana’ar leburanci, Abubakar Mohammed a gidan Kurkuku sakamakon gurfanar dashi da aka yi a gabanta kan zarginsa da yi ma wata yari
Kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila a ranar Alhamis, 25 ga watan Yuli ya sanar da sunayen kamitocin majalisar. Abun mamaki sai gashi babu sunan babban dan kashenin Gbajabiamila, Abdulmumin Jibrin cikin shugabannin kwamiti
Masu zafi
Samu kari