Latest
Shugaban kungiyar Ansar-Ud-Deen na kasa, Sheikh Abdulrahman Ahmad a ranar Alhamis ya yi gargadin cewa amfani da karfin bindiga ba zai magance tayar da hankula da 'yan kungiyar Shi'a ke yi a kasar ba. Ahmad ya ce dole ne gwamnati t
Babban hafsan sojin saman Najeriya a ranar Alhamis a birnin tarayya Abuja ya karawa jami'in sojan sama, Bashir Umar, wanda ya mayar da kudi Yuro 37,000, kimanin milyan 15, da ya tsinta a kasuwar masaukin manniyyata aikin Hajji
Lauyan kolu na kasar Iran, Muhammad Montazeri, ya nemi gwamnatin tarayyar Najeriya da kuma hukumar shari'a ta kasar da su bai wa jagoran mabiya akidar shi'a, Sheikh Ibrahim El-Zakzaky, damar zuwar kasar Iran domin duba lafiyarsa.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya tashi zuwa Liberia domin halartar bikin taya kasar murnar bikin cika shekaru da 172 da samun 'yanci da kuma karbar wata kyauta ta musamman. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa mai dauke da
Grace Taku, ma’aikaciyar agaji da yan Boko Haram suka sace a ranar 18 ga watan Yuli, tayi ikirarin cewa yan ta’addan sun kashe Leah Sharibu tare da wata Alice saboda gwamnatin tarayyar Najeriya taki yin wani abu akai.
Sautin dariya tare da amso amo na kyalkyala ya mamaye zauren majalisar dattawa ta Najeriya a ranar Alhamis 25 ga watan Yuli yayin tantance zababbiyar minista daga jihar Kogi, Ramatu Tijjani Aliyu.
Yayin wani taro da manema labarai da shugabannin kungiyar suka yi a Legas, Afenifere ta roki majalisun kasa da kar su canja dokar da zata bawa gwamnatin tarayya ikon karbar filaye daga gwamnatin jihohi domin yin tsarin Ruga. Da ya
Labarin da Legit.ng ke samu yanzu yanzun nan daga kafar yada labarai ta TVC sun tabbatar da cewa an tsinci gawar wani soja a barikin sojojin Mambila da ke birnin tarayya, Abuja. Sojan, da mahukunta suka boye sunansa, ya bar wani
Mu dai mutanen garin Ma'as ba zuwa muka yi ba dama can mu mutanen Bauchi ne, da muna zaune a kan duwatsu ne bamu sakkowa har sai da aka daina sana'ar sayar da bayi sannan muka sakko, daga sakkowarmu zuwa yanzu yafi shekara dari...
Masu zafi
Samu kari