Latest
Fitaccen dan wasan kwallon kafa na kulob din Arsenal, Mesut Ozil da Kolasinac sun ranta ana kare don neman mafaka bayan an wasu mutane da ake tunanin 'yan fashi ne sun kai musu hari da wukake, ranar Alhamis 25 ga watan...
Diyar gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, Balaraba Ganduje, ta yiwa fitaccen mawakin matan nan kyautar wata dankareriyar bakar mota kirar Honda Accord. Ado Gwanja ya wallafa hoton motar a shafinsa na Instagram...
Jami'an tawagar Operation Puff Adder a Katsina a ranar Juma'a sun dakile wasu hare-hare da 'yan bindiga suka kai a garuruwan Sabon Garin Baure da kauyen Baure da ke karamar hukumar Safana na Jihar. An ruwaito cewa wasu daga cikin
A cewarta, bincike ya nuna cewa wasu kamfonin kasar nan na shigowa da fatun ne daga kasashen Labnan da Turkiya, yayin da da dama ke shigo da nasu ta haramtacciyar hanyar fasa kwauri a kanya iyakar kasar nan.
Kofura Bashir Umar, wanda ya kasance dan agajin kungiyar Izalah kafin ya zama jami'in soja ya dawo da kudi Yuro 37,000, kimanin milyan 15 ga wani Alhaji Ahmed, wanda ya yarda kudin a ranar Talata, 16 ga watan Yuli, 2019 a kasuwan
A ranar Juma'a 26 ga Yuli, gwamnatin kasar Laberiya ta karrama shugaba Muhammadu Buhari da lambar yabo mafi girma da karamci na kasar.
A ranar Alhamis, 24 ga watan Yuli, kakakin majalisar wakilai na Najeriya, Femi Gbajabiamila, yayi nadin ciyamomin da za su jagoranci kwamitai 105 daban-daban wajen gudanar da al'amura gwarwadon yadda suka rataya a wuyan majalisar.
An bayyana biranen da suka fi ko ina tsadar rayuwa a duniya a wannan shekarar ta 2019. Birnin Paris, Singapore da birnin Hong Kong sunyi kunnen doki ne a matsayin biranen da suka fi ko ina tsadar rayuwa a duniya...
Shugaban hukumar na reshen Najeriya, Mista Olu Adenipekun, shi ne ya labartawa manema labarai wannan rahoto cikin wata sanarwa yayin ganawa da su a ofishin hukumar dake unguwar Yaba a jihar Legas
Masu zafi
Samu kari