Latest
A shekarar nan ne za a fara kawowa mutanen Najeriya motoci daga China. Mutanen Najeriya za su fara hawa Motocin da a ka yi amfani da su a kasar Asiyan. Wannan abu ne da ba a taba yi ba.
Yan bindiga a sun kai hari kauyuka hudu a karamar hukumar Batsari dake jihar Katsina a yammacin ranar Lahadi, inda suka kashe mutane uku sannan suka yi garkuwa da mutane shida.
A 'yan kwanakin nan amaryar fitaccen jarumi Adam A Zango ta wallafa wani hoto na mijin nata inda ta rubuta cikin harshen turanci cewa; "Mijina abin alfahari na ina sonka so mai tsanani," amaryar ta yi rubutun ne cikin takaitattun.
Jaruma Maryam Booth ta sha kalamai marasa kan gado na rashin da'a daga mabiyan shafinta na Instagram sakamakon tallata wasu samfurin rigunan mama da tayi a shafin ta akan zunzurutun kudi har naira dubu goma sha shida (N16,000)...
Wani dan Najeriya mai suna Chinedu Adikwu ya kawo cece-kuce a shafukan sada zumunta bayan ya wallafa labarin wata mata, wacce ta gano cewa mijinta bashi da mazakuta. Mutumin ya wallafa labarin nashi a shafinsa na Twitter inda...
An samu wani dan hargitsi a wani gidan rawa dake Ibiza a lokacin da tauraron kungiyar Barcelona da kuma kasar Argentina, Lionel Messi aka bada rahoton cewa wani mutumi da har yanzu ba a gano ko waye ba ya kai masa hari a lokacin..
Idan bako ya je gidajensu, to mai gidan dolene ya nuna karramawa ta hanyar bashi matarsa ya kwana da ita, inda shi kuma mijin zai nemi wani daki ya kwanta idan akwai, idan kuma babu wani daki, mijin zai kwana a waje...
Majiyar Legit.ng ta ruwaito wannan lamari ya faru ne a birnin Frankfurt na kasar Jamus, inda mutumin ya ingiza yaron tare da mahaifiyarsa kan layin dogo yayin da jirgi ke tahowa, kamar yadda kaakakin Yansandan birnin ta bayyana.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito an gano gawar ne a wani sabon gida da Elneny ke ginawa a birnin Mahalla El Kubra na kasar Misra, don haka dan kwallon baya zama a gidan, amma mahaifinsa ne ya ci gano wannan gawa, kuma ya kai ma jami’an
Masu zafi
Samu kari