Latest
Lauyan kungiyar yan Shi'a IMN, Femi Falana SAN ya bayyanawa manema labarai bayan zaman kotun yau cewa Sheikh Ibrahim El-Zakzaky da matarsa Zinat na bukatan kulawan asibiti cikin gaggawa saboda basu samu isasshen kula ba tun shekar
Hukumar kula da ingancin karatu da nagartar jami'o'in kasa (NUC) ta fitar da jerin sunayen wasu haramtattun jami'o'i 58 da ke Najeriya. NUC ta ce ta rufe jami'o'in saboda rashin samun lasisi daga gwamnatin tarayya da kuma rashin
Doyin Okupe, tsohon babban mai ba tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan shawara akan harkokin waje, ya yi martani ga jerin sunayen zababbun ministoci 43 da Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tura majalisar dattawa a ranar Litinin,
Mutane hudu masu ta'adar garkuwa da mutane sun yi gamo da fushin hukumar tsaro yayin da jami'an 'yan sanda suka salwantar da rayukan su a karamar hukumar Bali ta jihar Taraba dake Arewa maso Gabashin Najeriya.
Tsautsayi gami da bacin rana sun auku a jihar Kogi yayin da wani karamin ma'aikacin soja Kofura Moses, ya sokawa wani direban mota Ogbimi wuka a ciki wanda yayi sanadiyar mutuwar sa nan take a sakamakon wata 'yar sa'insa.
Rahotanni sun kawo cewa a safiyar ranar Lahadi, 28 ga watan Yuli wasu yan bindiga, sun kashe wani fitaccen dan kasuwa a garin Gulma da ke jihar Kebbi, Alhaji Usuf Garkar-Bore sannan suka yi garkuwa da surukarsa, Aisha.
Kasar Saudiya a ranar Litinin ta dugunzuma cikin shirye-shiryen gudanar da jana'izar 'dan uwa na jini da ya kasance babban Yaya ga Sarki Salman, wanda ya riga mu gidan gaskiya yana da shekaru 96.
Idan aka ce Hepatitis, toh ana nufin ciwon Hanta kenan a Hausance. Hepatitis kasu iri daban-daban har guda biyar, inda suka hada da; Hepatitis A, Hepatitis B, Hepatitis C, Hepatitis D, Hepatitis E.
Kimanin rayukan mutane 7 ne suka salwanta yayin da wani mummunan hatsarin mota ya auku a a kan wata babbar hanya a kauyen Kwalande dake karamar hukumar Maigatari a jihar Jigawa dake Arewa maso Yammacin Najeriya.
Masu zafi
Samu kari