Latest
Alkali Inyang Ekwo ya gargadi lauyoyi kan tattauna karar da Atiku ya shigar na zargin takardun NYSC na Bola Tinubu da ke gaban kotu a shafukan sada zumunta.
Tsohon mai magana da yawun shugaban kasa, Reno Omokri ya yi ikirarin cewa bayanan Shugaba Bola Tinubu da FBI ke da su ba su nuna wata shaida ta aikata laifi ba.
APM ta bukaci Bola Tinubu ya janye daga takarar 2027 saboda cece-kuce kan zargin binciken miyagun ƙwayoyi a Amurka da kuma wasu bayanan FBI da DEA.
Gobara ta tashi a wani bangare na gidan Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal da ke GRA a Gusau, inda jami’an kashe gobara suka garzaya domin shawo kanta.
Tawagar Nasiru Yusuf Gawuna ta kai ziyarar girmamawa ga Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf yayin da suke shirin komawa jam'iyyar APC daga NDC gabanin 2027.
Rikicin Amurka da Iran ya kara tsananta, wanda ya sa farashin man Brent tashi sama da $90. Hakan ya taba kasuwar mai a duniya saboda toshe hanyar Hormuz.
Iran ta kai hare-haren ramuwar gayya kan sansanonin Amurka a Jordan, Kuwait, Bahrain da Iraki, yayin da Jordan ta ce ta tare makamai masu linzami 10 daga cikin 13.
Hukumar EFCC ta gano sabon salon da ma'aikatan gwamnati ke amfani da kudin intanet (crypto) wajen karkatar da dukiyar kasa zuwa waje ta hanyar amfani da samari.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na ADC, Atiku Abubakar, ya yi alkawarin sake gyara tsarin Asusun Bayar da Lamunin Ilimi na Najeriya (NELFUND) tare da yafe basussuka.
Masu zafi
Samu kari