Latest
Shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan sabbin dokokin biyu da majalisar dokokin tarayya suka kaddamar masa. Babban hadimin shugaban kasa kan harkokin majalisar dattawa, Ita Enang, ya bayyana hakan ne wani hira da manema lab
A wani kauye mai suna Chibibiri da ke karamar hukumar Kuje, babbar birnin tarayya Abuja, matan al'ummar Basa sun ce suna fama da talauci da karancin aiki.
Bataliyar mai suna 171 Battalion an bude ta ne domin fada da ta’addanci da kuma muggan laifuka a yankin arewacin jihar Katsina wanda ke daf da kan iyakar jamhuriyar Nijar. Majiyar sojin ce ta ba jaridar Premium Times wannan labari
A jiya ne babban Kotun kolin Najeriya ta yanke hukuncin cewa za ta zauna a Watan gobe domin shari’ar PDP da Atiku Abubakar ya kawo, ya na mai karar kotun da ke sauraron korafin zaben shugaban kasa.
Sabon gwamnan na Zamfara ya bayyana hakan ne yayin wani shiri na manema labarai da aka gudanar a ranar Laraba cikin birnin Gusau. Gwamna Matawalle ya ce tuni gwamnatin sa ta yi tanadin albashin watanni 5 da za ta biya ma'aikatan.
Jarumi Oboy Siki ya bayyana wani boyayyen lamari game da rayuwarsa, inda ya bayyana cewa yayi zina da sama da mata dubu biyu da dari biyar a rayuwarsa. A cewar fitaccen jarumin, ya ce yana matukar son yara mata kanana, kuma idan..
Baturen, da ke gabatar da kansa a matsayin Yesu Almasihu, ya na yawo a cikin kasar Kenya tare da karbar kudi daga hannun jama'a domin nuna musu mu'ijiza da kuma yi musu tanadin wurin zama a gidan Aljanna idan sun mutu. Hankalin ma
Magu yayi wannan bayanin ne a wata hira da ya yi da gidan rediyon Ibadan mai suna Diamond 101.1 FM a cikin shirinsu mai suna Eagle Alert ranar Talata.
Wata matashiya yar Najeriya ta kafa tarihi kwanan nan yayinda ta zama shugabar kungiyar dalibai ta farko mace a wani makarantar jami’a da ke yankin arewacin kasar.
Masu zafi
Samu kari