Latest
Yan bindiga a ranar Alhamis suka sako hakimin Yan Kaba, Alhaji Buhari Ammani da iyalaansa daga cikin yarjejeniyar zaman lafiya da ake gudanarwa a jihar.
Da ya ke gabatar da jawabi a wurin wani taro a Legas ranar Laraba, Osinbajo ya ce jihohin biyu sun zama abin koyi wajen rungumar dukkan 'yan Najeriya a biranensu, lamarin da ya ce ya na kara kawo musu cigaba da kara inganta zaman
Aukuwar mummanan hari na wani reshen mafi munin kungiyar ta'adda a duniya IS cikin jihar Borno dake Arewa maso Gabashin Najeriya, ya salwantar da rayukan dakarun sojoji 25 kamar yadda hukumomi suka tabbatar.
Alhaji Dangote yace zai ware 53% na danyan mai wajen hada man fetur idan ya fari aiki. Nan da shekara mai zuwa Matatar Dangote za ta yi aikin da matatun Najeriya 4 ba za su iya ba.
A wani lokacin ana alakanta muhimmancin koyon sana'ar hannu tamkar yadda ruwa ke da muhimmanci ga rayuwar dan Adam. Tabbas hakan take kuwa domin rayuwa ba za ta taba tafiya daidai ba ga wanda ba ya da abun yi ba.
Gwamnatin jahar Akwa Ibom ta sayo wasu shanu guda 2,000 daga kasar Brazil domin kiwata, a wani mataki da tace zai samar da isashshen naman miya ga jama’an jaharta.
Kankana ta kasance daya daga cikin 'ya'yan itatuwa mafi shahara a doron kasa kuma mutane da dama su kan yi santi kwarai yayin kwankwadar ruwanta musamman wadanda kwayoyin halittun su masu bambance dandano ke aiki kwarai.
Takardun makaranta da kuma tsofaffin hotunan makarantar sakandare da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai wa kotun sauraron kararrakin zabe a jiya sun bayyana. Hakan ya biyo bayan rahoton da aka bayyana cewa hukumar...
Dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Kiru da Bebeji, Hon. Abdulmumini Jibril Kofa, yayi barazanar tona asirin hanyoyin da suka bi suka gabatar da magudin zabe a jihar Kano. Jiya ne dai babbar jam'iyyar APC mai...
Masu zafi
Samu kari