Latest
Shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party na jihar Kano, Rabiu Suleiman Bichi ya gurfanar gaban kotun sauraron karar zaben gwamna a jihar a ranar Alhamis domin bayar da shaida kan kallubalantar nasarar Gwamna Abdullahi Umar Gand
Ko a kwanakin baya sai da jami'an 'yan sandan kasar suka kama wasu makudan miliyoyin kudin bogi a wani gida da ke garin Ruiru. Wani masanin tattalin arziki a kasar ya ce ba za a iya sanin illar da kudaden bogi ke yi w tattalin arz
Tawagar Rundunar Sojojin Najeriya wadanda suka samu ikon zuwa aikin hajjin bana sun isa birnin Madinah na kasar Saudiyya. Sojojin guda 348 sun sauka ne a filin tashi da saukan jirage na Yarima Mohammed Abdulaziz a safiyar ranar Al
Gwamnatin jahar Taraba ta sanar da kakaba dokar tabaci da ta hana shige da fice a garin Takum na jahar Taraba sakamakon rikicin kabilanci tsakanin kabilun Jikunawa da Tibabe,
Rundunar sojin ta bayyana cewa irin wanna rahoto na fitowa ne daga mutanen da basu masaniyar komai a kan atisayen rundunar soji da kuma yadda ta ke gudanar da al'amuranta, a saboda haka ta ce ya zama dole ta fitar da jawabi domin
Rundunar Sojojin Najeriya ta kaddamar da sabbbin motoccin yaki wadanda nakiya baya fasa su guda hudu da aka kera a Najeriya da hadin gwiwar Proforce Limited domin taimakawa sojoji yaki da ta'addanci. Shugaban hafsin sojojin kasar
Hasashen jama’a sun nuna cewa an samu rabuwar kai a tsakanin mabiya mazhabar Shi’a karkashin jagorancin Sheikh Ibrahim El-Zakzaky. Hakan ya biyo bayan banbancin ra’ayin da aka samu daga mambobin kan batun janye zanga-zanga.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Suhaila ta bayyana haka ne daga kasar Dubai, inda tace babu gudu babu ja da baya game da zanga zanga, don haka ta yi kira mabiya Shia dasu yi watsi da umarnin kungiyar IMN na dakatar da zanga zangar.
Gwamnati jihar Zamfara ta dakatar da shugaban karamar hukumar Maradun, Ahmad Abubakar, bayan ta zarge shi da nuna halin ko in kula wajen kawo zaman lafiya a yankin. Kamfanin dillancin labarai na Najeriya (NAN) ya ruwaito cewa...
Masu zafi
Samu kari