Latest
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Suhaila ta bayyana haka ne daga kasar Dubai, inda tace babu gudu babu ja da baya game da zanga zanga, don haka ta yi kira mabiya Shia dasu yi watsi da umarnin kungiyar IMN na dakatar da zanga zangar.
Gwamnati jihar Zamfara ta dakatar da shugaban karamar hukumar Maradun, Ahmad Abubakar, bayan ta zarge shi da nuna halin ko in kula wajen kawo zaman lafiya a yankin. Kamfanin dillancin labarai na Najeriya (NAN) ya ruwaito cewa...
Ministan harkokin cikin gidan Turkiya, Suleiman Soylu ya bada wata sanarwa a makon da ya gabata inda yake cewa, “ ‘Yan gudun hijirar Syria zamu aika da su sansanin ‘yan gudun hijiran da muke da shi a maimakon mu mayar da su zuwa k
Yan bindiga a ranar Alhamis suka sako hakimin Yan Kaba, Alhaji Buhari Ammani da iyalaansa daga cikin yarjejeniyar zaman lafiya da ake gudanarwa a jihar.
Da ya ke gabatar da jawabi a wurin wani taro a Legas ranar Laraba, Osinbajo ya ce jihohin biyu sun zama abin koyi wajen rungumar dukkan 'yan Najeriya a biranensu, lamarin da ya ce ya na kara kawo musu cigaba da kara inganta zaman
Aukuwar mummanan hari na wani reshen mafi munin kungiyar ta'adda a duniya IS cikin jihar Borno dake Arewa maso Gabashin Najeriya, ya salwantar da rayukan dakarun sojoji 25 kamar yadda hukumomi suka tabbatar.
Alhaji Dangote yace zai ware 53% na danyan mai wajen hada man fetur idan ya fari aiki. Nan da shekara mai zuwa Matatar Dangote za ta yi aikin da matatun Najeriya 4 ba za su iya ba.
A wani lokacin ana alakanta muhimmancin koyon sana'ar hannu tamkar yadda ruwa ke da muhimmanci ga rayuwar dan Adam. Tabbas hakan take kuwa domin rayuwa ba za ta taba tafiya daidai ba ga wanda ba ya da abun yi ba.
Gwamnatin jahar Akwa Ibom ta sayo wasu shanu guda 2,000 daga kasar Brazil domin kiwata, a wani mataki da tace zai samar da isashshen naman miya ga jama’an jaharta.
Masu zafi
Samu kari