Latest

Manyan dalilai 5 dake sa mata cin amanar maza
Breaking
Manyan dalilai 5 dake sa mata cin amanar maza
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Masana halayyar dan adam sun gano cewa mata sun fi maza bukatar soyayya da kauna da son a kula su. Mata kan shiga damuwa duk lokacin da mijinsu ko masoyi ya yi burus da al'amuransu. Yin burus da al'amuran mace kan sa ta saki jiki