Latest
Wani mutumi dan shekara 40 a duniya, mai suna Bisso Aminu, ya bayyana cewa ko kadan baya dana sanin kashe mahafinsa da yayi mai suna Aminu Allahbani, dan shekara 65. A cewar Aminu, mahaifin nasa matsafi ne, kuma da ace bai...
Wata budurwar da aka bayyana sunanta da Jay Dor ta kashe kanta bayan mutuwar kawarta wacce suke aikata madigo tare mai suna Giovanni Doll. An iske Doll a mace ne bayan ta kwanta bacci, amma kuma dama dai tana fama da rashin...
Wani jami'in dan sanda da ba a bayyana sunanshi ba ya debo ruwan dafa kansa, yayin da wata karuwa da yayi lalata da ita ya hanata kudinta ta ci masa mutunci a cikin bainar jama'a a jihar Legas...
Wata sabuwar rigima ta barke tsakanin jaruma Sadiya Kabala da wata mai tonon asiri a shafin Instagram mai suna Jakadiyar Tona Asiri. Da farko dai Jakadiya ce ta fara wallafa hoton Sadiya Kabala wanda ta dauka tare da jaruma...
Gwamna Ihedioha ya fito ya fadawa Duniya cewa akwai masu yaudarar mutane da sunan sa. Gwamnan ya ce an samu wasu bata-gari na rabawa mutane aikin karya da sunan sa a Jihar Imo
Ma'aikatar kasafin kudi da tsare-tsare ta tarayya ce ta shirya taron tare da hadin gwuiwar gwamnatin jihar Kano da hukumar UNICEF. Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa an shirya taron ne domin tabbatar da samun
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDM a yayin babban zaben kasa na 2019, Fasto Aminchi Habu, ya bayyana dalilin da ya sanya ya janye korafin rashin amincewa da sakamakon babban zaben kasa da aka gudanar a watan Fabrairu.
Mun samu labari cewa a jiya aka yi ram da wanda ya lalata kananan yara fiye da 30 a Neja. Jami’an ‘yan sanda na jihar Neja sun damke wannan Mutumi ne da laifin saduwa da Alamjirai a wata Makaranta.
A yayin da kocin kungiyar kwallon kafa ta Manchester United Ole Gunnar Solskjaer ya matsa lamba wajen dinke barakar da ya samu a bara, kungiyarsa ta fanshi dan wasan bayan a kan fan miliyan 80.
Masu zafi
Samu kari