Latest
Gwamnonin sun yi wannan afuwar ne bayan taron neman kawo zaman lafiya da sulhu da aka yi a garin Katsina da ya samu hallarci jami'an tsaro, shugabanin 'yan bindiga. Gwamna Aminu Masari na jihar Katsina ya ce gwamnonin Arewa maso Y
Wani tsohon aminin shugaban kasa Muhammadu Buhari wanda a yanzu ya kasance magoyin bayan jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Buba Galadima, ya shawarci yan Najeriya da kada su tsammaci wani abun a zo a gani daga zababbun min
Gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya raba ma yan kwallon kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars dala dubu daya daya kyauta sakamakon nasarar da suka samu wajen lashe kofin gasar Aiteo.
Rahotanni sun kawo cewa mutanen kasar Indiya sun fara murna da farinciki da batun zuwan Shugaban kungiyar yan Shi’a a Najeriya, Sheikh Ibrahim El-Zakzaky, tun bayan da wata babbar kotun Kaduna ta bayar da belinsa domin ya je India
Wani ‘Dan Najeriya Mai karatun Digir-digir zai fito da maganin cutar tibi. Wannan Matashi ya na karatunsa ne PhD a Jami’ar Ilorin inda ya ke shirin kirkiro maganin cutar tarin tibi da ke fama da ita.
Ramon Murtala wanda shi ne mahaifin yarinyar ya shaidawa jaridar The Nation cewa Zainab ta bata ne da misalin karfe 7 na yammacin 19 ga watan Yuli bayan da ta tafi wurin sayen biskit.
Saura shekaru 27 Bayin Allah su daina mutuwa idan har sun ga dama. Mutuwa za ta zama sai wanda ya ke so ya bar Duniya kamar yadda José Cordeiro da kuma David Wood su ka bayyana kwanan nan.
Micheal Job, wani fasto ne dan kasar Amurka, wanda kwanan nan ya kai ziyara kasar Kenya a matsayin annabi, rahotanni sun nuna cewa Job ya mutu kwanaki kadan bayan ya kai ziyara kasar ta Kenya...
Mun ji cewa bashin Tiriliyan 1.25 ya hau kan Jihohin Najeriya masu arzikin mai. Wadannan tsirarun jihohi da ke da arzikin man fetur sun karbi Naira tiriliyan 44.68 amma duk da haka sun tara bashi.
Masu zafi
Samu kari