Latest
Gabannin bikin babban sallah, farashin wasu kayayyakin abinci ya karu daga tsakanin kaso biyar zuwa 10 a wasu kasuwanni da ke Lokoja, jihar Kogi.
Wani dan kungiyar Boko Haram da ya tuba ya bayyana yadda shugabannin kungiyar suka yaudare shi da sunan jihadi aka suka jefa shi cikin bala'i da masifa. Idan ba a manta ba kungiyar dai ta jawo hankalin matasa da yawa a kasar...
Wata budurwa mai amfani da shafin sada zumunta na Twitter ta wallafa wani labari na yadda ta gano cewa saurayinta yana cin amanarta da kawarta wacce suke makwabtaka da juna...
Gwamnan jahar Neja, Abubakar Sani Bello ya wuce kasar Saudiyya a ranar Litinin, 5 ga watan Yuli domin gudanar da aikin Hajji ibadar Allah
Masu sayar da dabbobi a jihar Kebbi sun koka da yadda kasuwarsu ta yi kasa a bana sabanin yadda ta kasance a bara. Sai dai sun alakanta rashin samun ciniki da rashin kudade a hannun mutane.
Cikin wata sanarwa da ta fito daga harshen mai magana da yawun gwamnan jihar, Zailani Bappah, ya ce ababen zargin wadanda ke da hannun cikin annobar ta'addanci da ta yiwa jihar daurin kama-karya za su samu 'yanci a wannan mako.
Mai wallafa labarai a shafin Sahara Reporters kuma mai fafutuka, Omoyele Sowore wanda hukamar tsaro ta farin kaya, (DSS) ta kama a makon da ya gabata, ya yi kira ga 'yan Najeriya da su ci gaba da zanga-zangar juyin juya hali.
Majiyar Daily Trust ta sanar damu cewa, tsohon mai suna Cyprian Eze wanda yake gurgu, yana zaune ne a Umuabi dake karamar hukumar Idi ta jihar Enugu. Ya dade yana bai wa yan ta’adda bindigogi domin sun gudanar da harkokinsu.
Gwamnonin sun yi wannan afuwar ne bayan taron neman kawo zaman lafiya da sulhu da aka yi a garin Katsina da ya samu hallarci jami'an tsaro, shugabanin 'yan bindiga. Gwamna Aminu Masari na jihar Katsina ya ce gwamnonin Arewa maso Y
Masu zafi
Samu kari