Latest
Bayan kama Aisha Zakari wacce ake zarginta da kiran gwamnan jihar Kebbi Atiku Bagudu a wayar salula tana tsorata shi, yanzu haka mijinta ya fito yayi bayani dangane da abinda ya faru. A lokacin da mijin nata yake magana da manema
Majiyar Legit.ng ta ruwaito a ranar Talata ne aka samu rahoton gwamnan ya sanar da Joana Kolo a matsayin guda daga cikin mutanen da yake muradin nadawa mukamin kwamishina a sabuwar gwamnatinsa.
Hukumar makarantar Portchester Community School da ke Fareham, Hants ta tirsasa Kada Jones mai shekaru 14 a duniya da zama ita kadai ko kuma zaman gida sakamakon girman da tayi da kayan makaranta. Kada, wacce ta koma hutu don fara
Kotun daukaka kara dake zaune a Dutse, jihar Jigawa a ranar Talata ta yi watsi da hukuncin kotun shari'ar da ta bada umurinn fitittikanw asu makiyaya daga muhallansu.
Hukumar kiyayye hadurra na kasa (FRSC) ta ce ba ta hana manyan motoccin kamfanin Dangote ko sauran masu ababen hawa yin tafiyar dare ba. Jami'in wayar da kan al'umma na hukumar, Bisi Kazaeem ne ya bayyana hakan yayin da ya ke yin
Mun kawo maku wani jeri na Matan da ba su da sa’a wajen ‘dan karen kyau a Duniya. A iya samun tarin mutane da su ka fi wadannan mata da mu ka kawo kyau. Sai dai wadannan din Taurari ne.
Rundunar yan sandan Najeriya reshen Jihar Neja, ta kama wasu mutane biyar bisa zargin hada baki wajen aikata laifin kisan kai a karamar hukumar Kontagora dake jihar.
Wani dan Najeriya da limamin coci ya damfara ya koka a shafin zumunta. Mutumin mai suna Emmanuel Aramide ya bayyana cewa faston ya gabatar masa da biza na bogi duk da cewar ya biya kudin biza na ainahi.
Rahotanni sun kawo cewa jami’an rundunar yan sandan Najeriya da na sojoji sun yi wa ofishin SaharaReporters, wani jaridar yanar gizo, a jihar Lagas kawanya.
Masu zafi
Samu kari