Latest
Mun samu wani bidiyon rikicin wasu ‘Yan Shi’a da Dakarun ‘Yan Sanda a Ranar Ashura. Dama can Mabiya addinin Shi’a kan fito su na nuna takaicinsu game da kisan Imam Husseini a irin yau.
Duk wani ma’aikacin gwamnatin tarayya dake karkashin wata ma’aikata ko hukumar gwamnati da baya cikin tsarin biyan albashi na bai daya watau, IPPIS-Integrated Payroll and Personnel Information System ba zai sake samun albashinsa b
Malam Yahaya Yakubu ya ke cewa, kungiyar mu ba ta da wata manufa face tabbatar da ci gaban addini bisa fahimta ta irin ta akidar mu ko ina a fadin duniya, kuma wannan tattakin mun saba gudanar da shi a kowace shekara.
Dazu nan mu ka ji cewa wani Tsohon Ma’aikacin Shugaba Buhari, Nalado Sandamu, ya rasu. Sandamu wanda ya shafe shekaru ya na yi wa Buhari hidima ya mutu a asibitin AKTH a Kano jiya Litinin.
Kwamishinan ya kara da cewa, sauran abokan matashi guda uku ne suka yiwa gidan danuwan nasa kawanya inda suka daba masa wuka kuma suka yi gaba da jan babur dinda kirar Bajaj mai lamba ADK 100 UJ.
Kisan Hussein da mabiya Khalifa Yazid suka yi a shekarar 680, shine musabbabin rabuwar kai tsakanin mabiya Shi'a da Sunni a cikin addinin Islama. Mabiya Shi'a a Iraq, Iran, Pakistan, Afghanistan, India, da Lebanon na tuna wa da
Rahoton da shafin UK Mirror mai lura da sha'anin kwallo ya gabatar, ya fidda jerin kungiyoyin kwallo kafa 20 da suka hadar da manyan kungiyoyi na kasashen Turai daban-daban wadanda suka fi kowanne tara 'yan kwallo mafiya tsada.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito lamarin ya auku ne da misalin karfe 10 na safiyar Talata a daidai shatale talen babbar kasuwar garin Bauchi da kuma Tashan Babiye, duk a cikin garin Bauchi.
Wani magidance dan shekara 45, Hassan Muhammad ya roki wata kotun shari’ar Musulunci dake zamanta a unguwar Magajin Gari cikin garin Kaduna data kwato masa yayansa guda 3 daga hannun tsohuwar matarsa Bilkisu tunda dai ta sake aure
Masu zafi
Samu kari