Latest

Aisha ta aiko wa 'yan Najeriya sako, kakakinta ya kare ta
Breaking
Aisha ta aiko wa 'yan Najeriya sako, kakakinta ya kare ta
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

Matar shugaban kasa, Hajiya Aisha Buhari a ranar Talata ta taya 'yan Najeriya murnar cika shekaru 59 da samun 'yancin kai amma ba ta sanar da inda ta ke ba. Wannan shine karo na farko da ta aike wa 'yan Najeriya sako bayan watanni