Latest
Dakta Zakari wanda ya kasance Farfesan nazarin cututtuka, ya ce tawagar kwararrun likitoci na asibitin wanda aka fi sani da asibitin Mallam, sun gudanar tiyatar dashen koda ta baya-bayanan ne a watan Agusta.
Jami’in hulda da jama’a na hukumar Mr John Achema ne ya bada wannan labari ranar Alhamis 3 ga watan Oktoba, 2019 a Abuja yayin da yake zantawa da kamfnin dillacin labaran Najeriya NAN.
Wasu yan bindiga sun fasa makarantar sakandare a jihar Kaduna cikin dare inda sukayi garkuwa da dalibai mata shida da malamai biyu. Premium Times ta bada rahoto.
A kalla fasinjoji 10 ne suka rasu a ranar Laraba yayin da wata motar haya kirar Toyota Sienna ta tsinduma cikin rafin Ososa a babban titin Sagamu-Ijebu-Ode-Benin a karamar hukumar Odogbolu na jihar Ogun. The Punch ta ruwaito cewa
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a ranar Alhamis, ya fara rangajin kai ziyara a Afrika ta Kudu, inda yayi kira ga a ba yan Najeriya da sauran yan kasashen ketare dake zaune kasar cikakken tsaro.
A yayin da wasu bangarori a kasar ke kiraye-kirayen shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nemi ci gaba da mulkin kasar nan a wani sabon wa'adi na uku, mashahurin dan hamayya, Buba Galadima, yayi martani game da bukatar.
A cikin tabbatattun hadisai kuma sahihai, akwai wasu mutane guda shida da Allah ke karban addu'o'insu a duk lokacin da suka gabatar.
Hauwa Indimi, diya a wajen hamshakin mai kudin nan na garin Maiduguri, Mohammed Indimi da mijinta Mohammed 'Yar'Adua, dan gidan marigayi tsohon manajan kamfanin man fetur na Najeriya NNPC, Allah ya albarkace su da samun karuwar...
A ranar Talatar nan da ta gabata ne 'yan jarida suka ga wani abin mamaki, yayin da wani bera ya fado daga saman rufin fadar shugaban kasar Amurka wato 'White House'. Beran dai ya fado akan cinyar wani wakilin jaridar NBC ne dake..
Masu zafi
Samu kari