Latest
Hukumar kwastam na Najeriya tace ta kama akalla motoci 1,072 daga hannun wasu da ake zargin masu fasa kauri ne tun bayan da aka rufe iyakokin Najeriya da na kasashen da ke makwabtakawa.
Abin mamaki da alhini ya auku a yankin Akobo na Ibadan, jihar Oyo a ranar Alhamis. Mace mai shekaru 42 mai suna Olutoke Blessing ta haihu a motar tasi. Kafin wani mutumin kirki ya sanya ta cikin tasin, mutane da yawa sun...
Rajo ta fara aurenta da mijinta na farko mai suna Guddu Verma mai shekaru 23, a tsarin al'adarsu ta India, bayan shekara hudu sai ta auri sauran 'yan uwansa guda hudu, Baiju mai shekara 32, Sant Ram mai shekara 28, Gopal mai...
Wata budurwa 'yar shekara 18 a duniya dake kasar Indiya ta auri kare, an yi bikin wannan aure ne a gabashin jihar Jharkhand dake kasar ta Indiya. Komai dai ya tafi yadda ya kamata, domin kuwa an yiwa amarya ado, an gayyato 'yan...
Wani Kirista wanda aka fi sani da 'Uncle Steven' ya dauki wata al'ada ta zuwa Masallacin Juma'a na Al-Mawaddah dake kasar Singapore yana shiryawa mutanen da suka je Sallah takalman su sannan kuma ya tsaya yayi musu gadi har...
Jami'an tsaro sun kama wani magidanci a kasar akan laifin bankawa matarsa wuta saboda bata dawo gida da wuri ba. Shafin Linda Ikeji ya ruwaito cewa, Lucy Nyira mai shekaru 25 na zama da munanan raunika a aibitin Nakuru da...
Shugaba Halimah Yacob ta samu shiga cikin jerin mutane 50 na farko a jerin sunayen musulmi 500 da suka fi kowa karfin fada aji a duniya kamar yadda cibiyar Royal Islamic Strategic Centre da ke kasar Jordan ta wallafa. An zabi Uwar
Dukkan iyalinsa na zaune tare da shi a gida daya. Matansa na yin rukuni tare da yin karba-karba ta dafuwar abinci, 'ya'ya mata kuma su tsaftace gida yayin da 'ya'ya maza ke fita kwadago domin nemo abinci. Wani abu da ya bawa jama'
A ranar Alhamis, matan da suka tsunduma a harkar tuka Keke Napep a garin Legas sun nuna farincikinsu gani da cewa suna morar kasuwancin da aka fi sanin maza dashi. Wasu daga cikin matan da suka fada harkar tuka babur din sun...
Masu zafi
Samu kari