Latest
Wani shugaba (Sarki) ya ga ta kansa a wajen mutanen shi, bayan yayi kunnen uwar shegu yaki cika musu alkawuran da ya dauka lokacin da yake so ya hau kujerar mulkin garin. Rahotanni sun bayyana cewa mutumin mai suna Jorge Luis...
Gwamnan a lokacin ziyararsa ya karbi shawarwari daga shuwagabannin garuruean biyu domin fada masa hakikanin wurin da za a gina gidaje 550 a ko wane kauye guda.
Kamafani dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa mataimakin darektan hulda da jama'a na rundunar soji ta daya da ke Kaduna, Kanal Ezindu Idimah, ya tabbatar da kubutar da daliban ga manema labarai a Kaduna ranar Alhamis.
Cikin kwanakin nan ne wani bdiyo ke ta yawo a shafukan sada zumunta na wata budurwa da ta wanke saurari da mari yayin da ya kai mata barar soyayyarsa a jami'ar jihar Binuwai. Wasu mutane idan zasu mika tayin soyayyarsu, sukan shir
Kwanan nan wata Malamar duba ta bayyana wanda zai gaji Buhari a kan mulki. Malamar addini ta ce ba Osinbajo zai karbi mulki ba. Wannan kuma ya cire Tunde Bakare daga cikin lissafin 2023.
Dan wasan gaban Liverpool, Roberto Firmino ne ya fara zura kwallon farko a raga ana minti takwas kacal da soma wasan bayan Coutinho ya tsige masa wata kwallo mai kyau.
Hukumar shirya jarabawar kammala makarantun sakandire ta Afirka ta Yamma wato WAEC, ta daraja jihar Kano a cikin sahun jihohi biyar da suka fi kwazo a jarrabawar da hukumar ta gudanar a bana cikin fadin kasar nan.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II a ranar Alhamis ya zubar da hawaye a lokacin da ya ke korafi kan irin talauci da ke adabar al'umma a Najeriya. A cewarsa, banbanci tsakanin masu kudi da talakawa ya yi yawa sosai kuma talakawan ne
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta kama masu garkuwa da mutane da yan fashi da makami su 45, wadanda suka addabi matafiya da mazauna jihar a hanyar babbar titin Kaduna zuwa Abuja da kuma hanyar Kaduna zuwa Birnin Gwari.
Masu zafi
Samu kari