Latest
Wasu da ake zargin 'yan damfara ne sun aikawa da tsohuwar jaruma kuma sabuwar furodusa a Kannywood matar Sani Musa Danja, wato Mansurah Isah da sakon cewa an umarce su da su kashe ta amma suna so su sasanta da ita
Wani malamin makaranta, Charles Adetunji dan shekaru 40 ya gurfana gaban alkalin kotun Majistare a Ikeja a ranar Alhamis a kan zargin taimakawa wata daliba rubuta jarrabawar ta ta kammala sakandire wato WAEC. Ana tuhumar Adetunji
Wata mai jego mai suna Maryam Bilal da madaurin auren ta Musa Khalil sun gurfana a gaban kotun majistratrate mai lamba 62, dake zaman ta a karamar hukumar Minjibir dake jihar Kano, karkashin mai shari’ah Ibrahim Sarki Ibrahim...
Kabilar Hamar kabila ce dake kasar Habasha wacce aka fi sani da suna Ethiopia a turance. Wannan kabila dai ta na da wata al'ada mai abin mamaki, inda 'yammata ke rokon samarinsu su dauki bulala su zane su kafin a bari su yi aure..
A jihar Taraba zagin Gwamna ya sa an kori Saurayi daga Jami’a. Jami’ar Jihar Taraba ta sallami Joseph Israel wanda ya fara karatu bana saboda yawan sukar Darius Ishaku da yake yi a Facebook.
Daily Trust ta ruwaito cewa Cibiyar kasuwanci ta Dubai ce shirya gasar na sabbin kamfanoni domin koyar da tunani da kirkire-kirkire ga matasa da ke shirin kafa kamfanoni. Manhajar da Bashir ya kirkira mai suna 'Chiniki Guard' an y
Kwamishinan ya fadi wannan maganar ne a yayin da ya halarci wani taro na musamman da aka gudanar a Zaria, inda aka tattauna yadda za iya shawo kan matsalar tsaron Najeriya.
Wani rahoto na ban mamaki da muka samu ya bayyana cewa, wata kotu a Amurka ta umarci wani kamfanin hada mugunguna na kasar, Johnson & Johnson (J&J), da ya biya wani matashi, Nicholas Murray, diyyar dala biliyan takwas.
A wani rahoto mai ban al'ajabi da jaridar BBC Hausa ta ruwaito, mun samu cewa wata sabuwar amarya da 'yan uwanta uku sun dilmiye a wata madatsar ruwa yayin da suke yunkurin daukar hoton na irin na zamani wato 'selfie'.
Masu zafi
Samu kari