Latest
A yayin da masana'antar shirya fina-finan Hausa da ake kira Kannywood ke kara bunkasa, wata jaridar Najeriya correctng.com dake kawo labaran masana'antun nishadantarwa na kasa ta wallafa sunayen jarumai 7 da ta ce sune kan gaba in
A ranar Asabar, hukumar yan sandan jihar Kano ta ceto yara tara da aka wasu inyamurai suka sace daga jihar Kano zuwa garin Onitsha a jihar Anambara kuma suka sayar da su.
Cimma burin kauna ko kawar da sha'awa da debe wa juna kewa ba su kadai bane ababen da ke wanzar da zaman lafiya a tsakanin ma'aurata, babu shakka akwai bukatar mutunta juna a tsakanin miji da mata.
Wani mutum mai suna Malam Bello Daura, mazaunin garin Daura, shine wanda ya mallaki cibiyar, kuma an gano cewa tafi shekara 40 tana aiki. An gano fiye da mutane 300 a daure a wani karamin daki na tabo a cikin gidan. Ko a cikin wat
John Nnanyerem Aguiyi Ironsi, dan marigayi tsohon shugaban kasa a mulkin soja, Janar Johnson Thomas Aguiyi Ironsi, na biyu ya mutu.
Wata Likita mai suna, Abigail Shona, ta yi kira ga mazajen aure su rika tsotson nonon iyalansu saboda hakan kan taimaka wajen gane yiwuwan cutar kansan nono, hakazalika shayar da yara nono kan kare citar dajin.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito ministan kwadago, Chris Ngige ne ya bayyana wannan damuwar a ranar Litinin, 14 ga watan Oktoba yayin da yake ganawa da manema labaru a garin Enugu na jahar Enugu.
Fatima ta kara da cewa daga baya bayan Yusuf, babban dan shugaba Buhari, ya dawo daga kasar Jamus, inda aka duba lafiyarsa bayan ya yi hatsari a babur, sai shugaba Buhari ya canja wa Mamman Daura gida saboda za a ajiye Yusuf a gid
Wasu yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a ranar Litinin, 14 ya watan Oktoba, sun kai farmaki a yankin Issele-Azagba kusa da Asaba, jihar Delta sannan suka sace yara biyu daga wata makarantar kudi.
Masu zafi
Samu kari