Latest
Kamar yadda jam’iyyar ke fadi, ta ce Buhari ya baiwa wadansu mutane ofis duk da cewa ba su rike da ko wane mukami a gwamnatinsa. Akwai zargin cin-hanci da rashawa a tattare da Fadar Shugaban kasan, a cewar PDP.
Wata majiya da ta nemi a boye sunanta saboda dalilan tsaro ta bayyana cewa jami'an Kwastam sun harbe mutumin a yayin da yake kokarin gudu wa a lokacin da suka zo kama shi. Majiyar ta kara da cewa babu makami a tare da mutumin yayi
Gwamnan ya bada tabbacin cewa gwamnatinsa za ta cigaba da taimakawa ilimin ‘ya’ya mata a jihar tun daga matakin firamare har zuwa jami’a.
An kama wani fasto mai shekaru 53 da ya yiwa mambobin cocin shi sama da guda ashirin cikin shege, ciki kuwa hadda matan aure da 'yammata kanana, inda ya bayyana cewa an umarce shi da yayi zina da su ne. Mai magana da yawun...
Ya zuwa yanzu dai an dauki wasu 'yan kwanaki ana cikin wannan tata burzar tsakanin jaruman Kannywood Sadiya Haruna da kuma Isa A. Isa, wacce har yanzu taki ci taki cinyewa. A safiyar jiya Litinin ne 14 ga watan Oktobar wannan...
Sarkin ya bada wannan shawarar ne a lokacin da yake janyo hankalin masu da tsaki a kan lamuran yada labarai, ranar Talata 15 ga watan Oktoba, 2019 a Birnin Kebbi.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya yi alkawarin ganin cewa anyi wa yara 9 na jihar da aka sace, aka siyar a jihar Anambra adalci. Gwamnan ya yi alkawarin na a ranar Talata inda ya tabbatar da cewa duk wani matakin ...
Wani dalibi dan Najeriya ya hadu da ajalinsa a hannun wani makwabcinsa da ya harbe shi har lahira bayan wani sabani ya shiga tsakaninsu kan kure sautin waka.
Shugaban Kwastam ta Najeriya, Hameed Ali ya ce 'yan Najeriya su manta da batun wasu dokokin kasa da hakokin dan adam a wuraren da ake neman tabbatar da tsaro. Premium Times ta ruwaito cewa matsayar da Mista Ali tayi kamanceceniya
Masu zafi
Samu kari