Latest
Wani mummunan bala'i ya auku a birnin Ikko na jihar Legas yayin da ajali ya katse hanzarin wani mutum yana tsaka da sassarfa a kan hanyar WEMCO da ke yankin Ogba da sanyin safiyar ranar Lahadin da ta gabata.
Inna Lillahi wa inna ilaihi raji'un! Allah ya yiwa babban yayan ministan sadarwa, Sheikh Isa Ali Pantami, rasuwa a ranar Litinin, 21 ga watan Oktoba, 2019.
Jakana wani kauye ne da ke mararraba da birnin Maidugurin Borno da kuma birnin Damaturu na jihar Yobe, inda a watan Yulin da ya gabata rayukan dakarun sojin Najeriya shida suka salwanta yayin gumurzu da 'yan ta'adda.
An rantsar da Mista Edward Onoja a matsayin sabon mataimakin gwamnan jihar Kogi a ranar Litinin, 21 ga Oktoba a gidan gwamnatin Lugard House dake Lokoja, babbar birnin jihar.
Ma'aikatar sadarwa ta tarayya wato NCC ta ba kamfanin sadarwa na Aitel izinin datse kamfanin Globacom daga kan cibiyar sadarwarta. Hukumar kula da tsarin sadarwar tace izinin ya kasance ne saboda kamfanin Globacom ta gaza biyan ba
Shugaba Buhari ya fara yunkurin soma aikin wutan Mambilla a 2020 inda aka ware Biliyan 2.6 na biyan kudin sallama da wasu ayyuka a Kwangilar Tiriliyan 2 na lantarkin Mambillan.
Hadakan dakarun rundunar Sojin Najeriya na Operation Thunder Strike, rundunar Operation Whirl Punch da kuma rundunar atilary ta 312 sun tartwatsa wasu sansanonin miyagu yan bindiga a jahar Kaduna.
Jam’iyyar PDP ta fadi yadda APC ta ke shirin tafka magudi a zaben Bayelsa da za ayi kwanan nan. Shugaban PDP na Bayelsa, Moses Cleopas shi ne ya yi wannan jawabi jiya.
Rundunar sojin Najeriya, ta sanar da cewa, 'yan ta'adda 7 ne suka kurmushe sakamakon bam din da ya tashi dasu. Rundunar sojin ne suka dasa abun mai fashewa a dajin Lamba da ke kan titin Jakana-Mainok dake Barno. Shugaban yada laba
Masu zafi
Samu kari