Latest
Haka kuma za a rinka amsa tambayoyi da suka shafi ayyukan NYSC. Wata majiyar ta sanar damu cewa, gidan rediyon zai rinka bayyana bukanta masu yiwa kasa hidima dake zaune a garuruwan dake fama da matsalolin tsaro.
Da ya ke kana taka ne kuma Allah na tasa, an yi tsammanin cewa jam'iyyar adawa ta Conservatives za ta samu kuri'u mafi rinjayen da aka kada, sai dai hakan bai sa sun samu rinjayen kujeru a majalisar kasar ba.
Dalilin matar kuwa na neman a raba aurensu shi ne bai damu da ita da ‘ya’yanta ba, kamar yadda majiyoyi da dama suka ruwaito mana. Daga duka sai zagi da hantara ke shiga tsakaninsu a cewar matar.
Jaruma ta ce: “ Uwar miji so da yawa ita ke sanadiyar mutuwar aure, har a kai ga yin saki.” Wannan maganar da Jaruma ta fadi ya janyo mata caccaka daga bakin mabiya shafukanta na sada zumunta.
A cewar wani jawabi da kungiyar Kwankwasiyya ta fitar ta bakin Sanusi Bature Dawakin Tofa, kakakin kamfen din Abba Kabir Yusuf, ta ce shaidun gani da ido sun tabbatar da cewa wani tsohon hadimin gwamna ne mai suna Murtala Salisu
Babban ‘Dan siyasar Najeriya Bola Tinubu ya bayyana abin da zai ceci jama’a da ilmi mai nagarta wajen wanii biki a jami’ar Kudu inda aka karrama Sarkin Musulmi da wasu mutane 2.
Wani lamari mai kama da almara ya faru a kasar Ireland wanda ya daure ma mutane da dama kai, suka gaza fahimtarsa har sai daga baya, wannan lamari kuwa shine yadda wani mamaci ya yi magana bayan an turbudeshi a cikin kabarinsa.
Yanzu haka dai gidauniyar Kwankwasiyya tana ta faman shirye-shirye a jihar Katsina domin daukar nauyin 'ya'yan talakawa marasa galihu wajen ba su ingantaccen ilimi. Gidauniyar ta dauki wannan kuduri ne domin ganin ta ingantan...
Babbar mai bawa shugaban kasa shawara ta musamman, Maryam Uwais ta bayyana cewa kimanin mutane 620,947 marasa karfi suke amfana da tsarin gwamnatin tarayya na taimakon marasa galihu...
Masu zafi
Samu kari