Latest
Sanko wani abu ne da maza da yawa suke ganin kamar nakasu ne a gare su, sai dai kuma wani bincike da aka gabatar ya bayyana cewa ba haka lamarin yake ba. Farfesa Frank Muscarella na Jami'ar Barry ya gabatar da wani bincike...
Wani mai amfani da shafin sadarwa na Twitter mai suna Solomon Buchi ya bayyana cewa ba zai taba iya soyayya da budurwar da take daukar albashi kasa da dubu dari biyu da hamsin ba a wata. Wannan rubutu da Buchi ya wallafa ya...
A ranar Asabar din da ta gabata ne aka rantsar da sabbin shuwagabannin kungiyar tace fina-finan Kannywood ta Najeriya. An rantsar da sabbin shuwagabannin MOPPAN din ne biyo bayan zaben kungiyar da aka yi a birnin jihar Jigawa...
Uwargidar wani dan takarar gwamna na APC a Kogi, Prncess Zahrah Mustapha Audu, ta yi zargin cewa yan takarar gwamna a zaben ranar 16 ga watan Nuwamba a jihar na shirn yaki ne amma ba zabe ba.
Wasu da ake zargin bata-gari ne sun soke wani matashi da wuka inda ya mutu har lahira. Lamarin ya auku ne a garin Jos a ranar Litinin, 21 ga watan Oktoba, 2019 yayin da bata-garin suka yi yunkurin fizgewa saurayin wayarsa...
Wata budurwa 'yar shekara 27 mai suna Lydia Roberts, tsananin kishi ya sanya ta kashe kanta bayan ta samu wasu fina-finan batsa a wayar saurayinta, mahaifiyarta mai suna Michelle ce ta bayyana hakan ga manema labarai a jiya...
Majiyar Legit.ng ta ruwaito an karrama wata mata a jahar Kaduna wanda ta ciri tuta a tsakanin iyaye mata a jahar ta bangaren kwarewa wajen iya da shayar da jariransu na tsawon lokaci.
Shekarar Ezra shekara 26 yanzu, sannan kuma saboda tsawon da Allah ya bashi ana yi masa lakani da Dogo. Ezra dai tsawonsa ya kai kafa bakwai, hakan ya sanya ake ganin a jihar Kaduna gaba daya babu wanda ya kai tsawonsa.
Rahotanni sun kawo cewa kungiyar kwadago ta Trade Union Congress (TUC) ta yi kira ga gwamnatin tarayya akan ta biya bashin karancin albashi na watanni biyar a lokacin da za ta fara biya a wannan watan.
Masu zafi
Samu kari